Jikan malam

Jikan malam entertainment

05/01/2024
18/10/2023

💥GOOD NEWS 💥

Gwamnatin tarayya zata raba Naira Tiriliyan 1.125, gidaje 15 Millon ga mutane miliyan 62 a najeriya nan da watanni uku masu zuwa, inda kowannensu zai karbi Naira 75,000.

Ayi share don sauran alumma su amfana sannam su bincika inada zasu ji ayi musu rijistan shirin .

Rufai Idris


Everyone

03/09/2023

Any beneficiary with emty payroll cool your mind npower call help center said any person that see beneficiary on his dashboard are eligible for payment but the payment is in batches.

Source: Npower call help center

BABBAN LABARI 🥰Mai girma Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai bayar da tallafi na naira 50K ga mutane 1,300 a fadin ƙanan...
03/09/2023

BABBAN LABARI 🥰

Mai girma Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai bayar da tallafi na naira 50K ga mutane 1,300 a fadin ƙananan hukomomi 774 dake fadin Najeriya.

Sannan za'a bawa masu kananen sana'oi bashin dubu 500k zuwa Mliyan daya 1m. Zaku ma a bawa masu manyan Jari suma bashi na kudade masu yawa duk dan su bunkasa harkokin su.

Wannan yana cikin kokarin gwamnati Tarayya na bunkasa tattalin Arzikin Kasa da kuma ragewa mutane radadi na yanayin da ake ciki.

Abdulaziz Abdulaziz
SSA PMedia

03/09/2023

Dear Npower beneficiaries, we are round the clock working to make sure that all eligible beneficiaries have been paid. Kindly disregard any information that says otherwise.

Thanks you.

Address

Barakallahu Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jikan malam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share