Abdulrahman Mai Yashi

Abdulrahman Mai Yashi To post and tell people the true

Ina jin tsoron na faɗi wani abu akan wani wanda nasan ba haka bane, ko kuma ma bani da wani tabbacin akaiTsayuwa gaban A...
07/04/2025

Ina jin tsoron na faɗi wani abu akan wani wanda nasan ba haka bane, ko kuma ma bani da wani tabbacin akai

Tsayuwa gaban Allah da bada ba'asi shine abu mafi tsoro da fargaba.🤦
Mu kiyaye Harsunan mu👅

Kada Kayi Kage Ko Kazafi Ga Wanda Ke Hidimtawa Addini , Domin Bashi Kamawaba Aikin Dayake Kakema Wannan Kazafin

 Ka yarda da kason da Allah ya baka sai ka zama mafi wadatar mutane, In ka raina abunda Allah ya baka zaka sha wahala,Do...
07/04/2025



Ka yarda da kason da Allah ya baka sai ka zama mafi wadatar mutane, In ka raina abunda Allah ya baka zaka sha wahala,Don idonka👀 zai yita yawo akan na mutane,Kuma ba samu zakayi ba,Kuma dole ka ɗauki ƙasƙanci🤷

01/03/2025
26/11/2024

Galibi yanzu auren sha'awa ake yi, ba na soyayya ba. Shiyasa da sun gama biyan bukatar sha'awarsu sai ayi ta rigima da juna

01/11/2024

Peta obi yafi wadannan rubabbun shuwagabannin arewan tunda kowa shuru yayi munafukan banza

Hukumomi sun kasa k**a tsohon gwamnan jahar kogi (Yahaya Bello) bisa satar sama da naira billion 80 Amma an k**a tare da...
01/11/2024

Hukumomi sun kasa k**a tsohon gwamnan jahar kogi (Yahaya Bello) bisa satar sama da naira billion 80

Amma an k**a tare da tsare ƙanan yara da sukayi zanga-zangar

Wannan yara anci amanarsu, an cucesu, an barsu acikin yunwa, babu makaranta hakazalika babu duba lafiyarsu.

Mai karatu idan kaduba wannan yaran, yanada wahala kasamu wanda yahaura shekaru 17 acikinsu.

Tabbas nigeria ana take hakkin ɗan adam
Kuma muna addu’a Allah ya saka musu bisa zaluncin da akayi musu.

Nura Abubakar

Peta obi yafi wadannan rubabbun shuwagabannin arewan tunda kowa shuru yayi munafukan banzaWai kaji harshi ya iya fitowa ...
01/11/2024

Peta obi yafi wadannan rubabbun shuwagabannin arewan tunda kowa shuru yayi munafukan banza

Wai kaji harshi ya iya fitowa yayi magana sukuma namu haryanxu Allah ya isa tsakaninmu dasu 😭

YANZU-YANZU: Ko shi Tinubu ya sha yin Zàñga-zàñga kuma babu wanda ya ci zárafiɲsa dòɲ haka a gaggauta sakin yaran nan su 124 sannan a binciki duk mai hannu wajen tsáre su tare da azabtar da su -inji Peter Obi

Dan takarar Shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya yi Allah wadai bisa yadda Gwamnatin Najeriya ta tsare tare da azábtąr da yara kusan su 124 sabòda kawai sun yi Zàñga-zàñgar tsádar ráyųwa wanda Gwamnatin kasar ta jefa su a ciki,

Peter Obi ya ce abun takaici ne yadda aka azabtar da yaran domin koda suna da laifi to dokar Najeriya bata yarda a ci zarafin mutum irin haka ba, ya ce Gwamnati mai ci ta yi amfani da Zàñga-zàñĝa a baya kuma baby wanda ya hanyare su amma abun mamaki ne ace yara kanana sun sha azaba haka a hannun Gwamnatin da ta sha yin zanga-zanga a lokacinda suke neman mulki.

A karshe ya yi kira da a gaggauta sakin yaran sannan a gudanar da zurfaffen bincike a hukunta duk wanda ya azábtâr da su haka.

Menene ra'ayinku?

Wallahi nayi takaici sosai da ganin sunanayen wasu a wannan shirin wa,azin Sai yaushe 😪😪 Sai yaushe😪😪Zakusan ana amfani ...
01/11/2024

Wallahi nayi takaici sosai da ganin sunanayen wasu a wannan shirin wa,azin
Sai yaushe 😪😪
Sai yaushe😪😪

Zakusan ana amfani daku😥😥😥

Wallahul musta'aan

25/10/2024

╭───── • ༄༂ • ─────╮⁣⁣
💌SAKON ZUWA GA MATA💌
╰───── • ༄༂ • ─────╯⁣

Idan Ke Mace ne, Toh Ki Karanta Wannan Saqon Akan Aure.

1. Shi aure ibada ne, duk abinda aka ƙira shi da ibada dole akwai wahala cikin yin sa, dole sai an daure sai an cije an kuma yi hakuri.

2. Aure yana tattare da jarrabawa, wanda mutuwa ce kawai ke iya ganin karshen wannan jarabawar, dole a jarabce ku cikin lamuran ku, k**ar yadda Allah yace.

3. Kiyi hakuri da mijin da Allah ya haɗaki da shi, matukar zai iya ciyar dake, shayar dake da kuma sauke hakkin kwanciyar aure dan wanna sune ginshikin bayan aure.

4. Indai mutum biyu zasu yi rayuwa, toh ya zama dole ɗaya ya kwari ɗaya, dole wani ya ɓoye wayon sa dan a zauna lafiya ba dan anfi shi wayon ba.

5. Babu wani abinda zai tabbata, musamman zaluncin ɗaya daga cikin ma'aurata dole wataran Allah yayi al'amarin sa, indai anyi hakuri toh za a ga karshen komai.

6. Ki sauƙe hakkin da yake akan ki, matsayin na mace Koh matar aure, kar ki yadda dan ba a sauke miki naki ba kema, ki ƙi sauke wa, kowa ƙabarin sa daban.

7. Aure cike yake da matsalolin da Allah kadai yasan iyakar su, ana daura miki aure yau, ki sanya a ranki kina iya shiga matsala ta har abada a kan sa.

8. Ba matar da ba ta fama da wata matsala a gidan miji, cikin 100, 5 ne kawai za a same su da sauki amma sauran ko wacce da nata kalar, kar ki dauka ke kadai ce k**e fama.

8. Allah ya rantse sai ya jarabce mu, kuma kowa da kalar ta sa jarabawar, dan haka ki dauki matsalar gidan miji a matsayin kaddarar ki.

9. Babu abinda ke zaunar da aure lafiya, k**ar hakuri da kuma juriya, muddun kika lazunci wannan toh Insha-Allah wataran sai labari.

10. Idan har Allah ya albarka ce ku da samun Haihuwa, nan ne zaki nin ka juriyar ki, watarana yaran nan da kika haifah zasu ƙwatar miki da ƴan cin ki.

11. Ki riƙe sana'ar ki sa kyau, Idan kina yi, idan bakya yi, ki samu wanda yayi dai-dai da inda k**e ki yi. Kar ki zauna ba sana'a.

12. Kar ki yi wasa da tarbiyyar yaran da kika haifa Koh da kuwa mahai

Plasha Back 📸
25/10/2024

Plasha Back 📸

Vocation Time📸📸
25/10/2024

Vocation Time📸📸

*TARBIYYA 'YA MACE*BISMILLAH.1. A matsayin ki na mace mai shirin zama uwa ya k**ata ace kin shirya daukar wannan dauwain...
20/10/2024

*TARBIYYA 'YA MACE*
BISMILLAH.

1. A matsayin ki na mace mai shirin zama uwa ya k**ata ace kin shirya daukar wannan dauwainiyar.

2. Idan kika haifi 'ya mace dole ki jata ajiki tun tana qarama sannan ki koya mata yin hira dake koda ace bata son magana.

3. Da zarar ta fara girma 9-10 ko 10-11 years zaki zama malamar islamiyyarta ta yadda zaki dinga yi mata bita da qarin bayani akan wanda akayi mata a islamiyya.

4. Idan kina mata karatum you will put more emphasis on yadda zatayi ibadunta, wankan tsarki da rabe raben jinin al'ada, a wannan matakin ne zaki nuna mata banbancinta da da namiji da kuma yanayin halittun jikinta, sannan ki gargadeta ta sigar lallami akan da zarar taga wani abu to karta fara fadawa kowa saike.

5. Da zarar ta fara al'ada to dole ki cure kunya ki qara yi mata bayanin komai da yadda zata kula da kanta practically ki cire wani kunya ta yadda itama zata rage tata kunyar, sannan ki qara mata da nasiha akan yadda zata kula da kanta da ibadunta da kuma mu'amalatta da qawaye both maza da mata.

6. Daga wannam lokaci zaki maye mata gurbin qawaye ki dinga bata labarai, kina neman shawara a wajen ta koda kuwa bazakiyi amfani da ita ba ta yadda itama zata san cewa a yanzu ta zama qawarki zata iya kawo miki nata hirar da neman shawara.

7. Hak**a ki kula sosai irin kawayen da yarinyarki take kawance dasu sosai saboda aboki yana tasiri akan aboki matukar gaske.
Allah kasa mu dace. Amin.

✍️✍️✍️
Dalibar Ilimi

Address

Jigawa
Gwaram

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahman Mai Yashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulrahman Mai Yashi:

Share