03/03/2023
๐๐๐๐ก ๐๐ข๐ฌ๐ข๐ก โ๐ ๐๐๐๐ ๐๐ข๐ก๐ง๐๐ก๐ง ๐๐ฅ๐๐๐ง๐๐ข๐กโ ๐ ๐ช๐๐ฌ๐ ๐๐ ๐๐๐จ๐ฆ๐
Mene ne โmedia content creationโ? Iya ฦirฦirar wani abu da za ka ษorawa a โsocial mediaโ domin ilimantarwa, nishaษantarwa ko jan hankali alโumma ta rubutu, sautin murya ko bidiyo mai motsi.
Kwarewa ce da idan ka koya, za ta buษe ma ido sosai wajen sanin dabarun amfanin da wayar hannu wajen sarrafa bayanai, cikin rubutu, murya ko bidiyo. Za ka iya amfani da ilimi wajen bunฦasa kasuwance ta sanin hanyoyin tallata hajarka a social media, cikin salo mai jan hankali.
Akwai kuma mutanen dake cin gajiyar wannan tsarin, har ya zame musu hanyar samun kuษin shiga, wasu kuma kan iya samun aiki da kamfanoni ko ฦarin samun matsayi a wuraren aiyukansu, musamman masu aiki da kamfanoni.
A wannan shirin, za mu yi ฦoฦarin fahimtar da masu koyo hanyoyi da dabarun zama โcontent creatorโ, โtoolsโ da โplatformsโ da ake amfani cikin wayar hannu wajen ฦirฦira, yadda za ka haษa sauti, ta tace shi a โpodcastโ ba tare da amfani da โcondenser microphone baโ, 'video editing', 'blogs' da sauran muhimman darussa. A Karshen darasin, akwai '๐๐ฒ๐ฟ๐๐ถ๐ณ๐ถ๐ฐ๐ฎ๐๐ฒ ๐ผ๐ณ ๐๐ผ๐บ๐ฝ๐น๐ฒ๐๐ถ๐ผ๐ป'.
โข ๐๐ฝ๐ฝ๐น๐ถ๐ฐ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐๐ฎ๐๐ฒ (๐ฅ๐ฎ๐ป๐ฎ๐ฟ ๐ป๐ฒ๐บ๐ฎ๐ป ๐๐ต๐ถ๐ด๐ฎ):
Jumaโa 3rd March, 2023 zuwa Litinin 6th March, 2023
โข ๐๐ฝ๐ฝ๐น๐ถ๐ฐ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐๐ฒ๐ฒ (๐๐ษ๐ถ๐ป ๐๐ต๐ถ๐ด๐ฎ):
Naira Dubu ฦaya da ฦari Biyar (โฆ1,500)
โข ๐ ๐ผ๐ฑ๐ฒ ๐ผ๐ณ ๐๐ฝ๐ฝ๐น๐ถ๐ฐ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป (๐๐ฎ๐ป๐๐ฎ๐ฟ ๐๐ถ๐๐ฎ ๐ฑ๐ฎ ๐ฆ๐ต๐ถ๐ด๐ฎ):
Ga mai shaโawar koya, zai yi mana magana ta WhatsApp ta wannan lambar: ๐ฌ๐ด๐ญ๐ฎ๐ด๐ฎ๐ญ๐ณ๐ต๐ด๐ณ (WhatsApp only please), kafin biya.
โข ๐ฅ๐ฒ๐ด๐ถ๐๐๐ฟ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป (๐ฅ๐ถ๐ท๐ถ๐๐๐ฎ):
Talata 7th March, 2023 zuwa Laraba 8th March, 2023
Za a karษi bayanan โparticipantโ waษanda za su taimaka wajen daidaita ajin daidai da masu son koyo.
โข ๐๐ผ๐บ๐บ๐ฒ๐ป๐ฐ๐ฒ๐บ๐ฒ๐ป๐ (๐๐ฎ๐ฟ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐๐ถ):
Lahadi 12th March, 2023 zuwa Laraba 22nd March, 2023
KA MAIDA HANKALI WAJEN KOYO, IDAN KA KWARE, SAI KA MAIDA HANKALI WAJEN NEMAN KUDI DA KWAREWAR.