AREWA Bitcoin

AREWA Bitcoin Samar da Hanyar samun kudi a harkar cryptor, mining, airdrops.

28/12/2025

Lamarin mafarki nada sarkakiya,
Mafarki na iya ɗaukan lokaci
Kan ya tabbata, wani Kuma cikin yini Daya ya wuce wani Kuma mako daya.
Shi yasa wani fassaran ko anyi Maka bazakama riskeshiga wani.
Dalili abin yariga ya faruma baka saniba wani Kuma zai zo a hankali
To Yaya a gane mafarkina ya tabbata
Yana comment👇

26/12/2025

__MAFARKIN CIN NAMAN KAZA🐔__
Assalamualaikum iyan uwa 🤲
Mafarkin cin naman kaza yana ɗauke da ma’ana mai kyau a musulunci, amma fassararsa tana danganta da yadda aka dafa naman.

Cin naman kaza dafaffe,
Yana nuna da Samun dukiya ta halal, albarka, da sauƙin samun abin da ake nema a rayuwa. sa annan Alama ce ta zuwan kwanciyar hankali da farin ciki a rayuwar mai mafarki.

🍗 Cin naman kaza soyayyẽ
Yana nuni da nasara da riba bayan wahala. Wato alheri zai zo ne bayan haƙuri da ƙoƙari.

Cin naman kaza danye
Gargadi ne game da gaggawa, ko matsala, ko magana da ba ta dace ba. Ana buƙatar taka-tsantsan da natsuwa.
ayi shearing Don wasu su anfana☝️

Sanarwa📢
👇 👇 👇 👇 👇 👇 👇
Masu bukatan istihara kan
Aure✅
Tafiya✅
sayan wani abu mai muhimmanci ✅
Addu'a kan lamari(soyayya aure kasuwanci) ✅
07063215335 (Wannan number bana fassaran mafarki bane)
Banda flash❌
Fidda taurarin mutum ✅

24/12/2025

____SARAN MACIJI A MAFARKI⚕️____
Assalamualaikum warahmatullahi🙏

maciji a mafarki yana wakiltar makiyi ko bakin mutane hassada, ko cutarwa daga mutum kamar sihiri da makamantarsu.
Don haka Saran maciji na nuni da cewa wani makiyi ko mai hassada zai iya yi maka illa ko yayi Maka illa ko Yana kanyi Maka illa ta magana, makirci, ko aiki.
Yana kuma nuna wata jarabawa, damuwa, ko matsala da za ta taso a rayuwarka.
akwai launukan macizai wadda mai mafarki ke iya dubawa.

Bakin maciji Yana nuna makiyi mai tsanani ko hassadan ka mai ƙarfi.
Kore: wani mai nuna alheri a zahiri amma zuciyarsa ba ta da tsarki.
Fari: makiyi mai rauni ko cutarwa mai sauƙi.
ataimaka a yada Don wasu su an fana.☝️

16/09/2025

Yadda Ɗan Arewa Zai More Harkar Crypto A Yau

Rubutu:
Cryptocurrency na kara tasiri a duniya, kuma yanzu haka dama tana nan har a Arewa. Ɗan Arewa na yau zai iya amfani da wannan dama ta hanyoyi masu sauƙi:

1️⃣ Ilmantar da Kai – Koyi ainihin ma’anar crypto da blockchain. Kada ka shiga saboda jin zancen riba kawai.
2️⃣ Zabi Manyan Coins – Ka fara da coins masu karbuwa kamar Bitcoin, Ethereum ko kuma stablecoins, ka guji coins marasa tabbas.
3️⃣ Wallet Mai Aminci – Yi amfani da trusted wallet (Metamask, Trust Wallet, Binance, da sauransu).
4️⃣ Shirya Tsari – Ka saka adadin kudi wanda idan ya yi asara ba zai dame ka sosai ba, kar ka zuba duka.
5️⃣ Kasance Mai Haƙuri – Crypto yana da hauhawa da sauka. Haƙuri da shirin dogon lokaci shi ne sirri.

🌟 Manufar shine Ɗan Arewa ya daina jin cewa crypto nesa yake. Ilimi, tsari da haƙuri suna isa ka more ribar crypto a yau.

Yadda Matasan Arewa ke Karɓar Harkar Crypto Yau da GobeA yau, harkar cryptocurrency ta zama wata hanya ta samun kudin sh...
15/09/2025

Yadda Matasan Arewa ke Karɓar Harkar Crypto Yau da Gobe

A yau, harkar cryptocurrency ta zama wata hanya ta samun kudin shiga da matasan Arewa ke runguma da sauri. Daga kasuwanci zuwa mining, matasa sun fahimci cewa blockchain da crypto ba wai kawai na kasashen waje ba ne, dama ce ga kowa.

Wasu sun fara koyon yadda ake ciniki (trading), wasu kuma sun shiga mining da staking domin samun kudin gaba. Wannan sha’awa tana nuna yadda Arewa ke tashi tsaye wajen shiga cikin sabon tsarin tattalin arzikin duniya.

Gobe kuwa, ana sa ran wannan ci gaba zai kara karfi. Sabbin fasahohi da tallafin gwamnati ko masu zuba jari na iya kawo karin dama, wanda zai ba matasa damar kirkirar ayyukan yi, samar da apps, da kuma fitar da sabbin hanyoyin amfani da crypto a kasuwanci.

👉 Me kake tunani?
Kana ganin crypto zai cigaba da bunkasa a Arewa, ko akwai kalubale da ya kamata mu kula da su?

Da fatan an Gane, 📈📉A kasuwa akwai haka.
14/09/2025

Da fatan an Gane, 📈📉
A kasuwa akwai haka.

23/03/2024

MUHAMMADU RASULILLAH

s.a.w

19/02/2021

Hanyoyin Samun corrancy Nada yawa free online irinsu Bitcoin, ether, litecoin, Btcash, doge, dash, Tron, da sauransu kubiyomu Sannu a hankali zaku samu kudi a wallet dinku duk da cewa Nigeria iyan yawane.

24/07/2020

Bayani kan yadda ake samun free bitcoin a site adbtc

Address

Sabon Gari
Jalingo
660213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Bitcoin posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA Bitcoin:

Share