Shamsiya Ahmad

Shamsiya Ahmad I love my lovers ❤️

Ramadan Mubarak💖🌘💚
25/02/2026

Ramadan Mubarak💖🌘💚

19/02/2026

Barkan mu da ramadan

31/01/2026
26/12/2025

__MAFARKIN CIN NAMAN KAZA🐔__
Assalamualaikum iyan uwa 🤲
Mafarkin cin naman kaza yana ɗauke da ma’ana mai kyau a musulunci, amma fassararsa tana danganta da yadda aka dafa naman.

Cin naman kaza dafaffe,
Yana nuna da Samun dukiya ta halal, albarka, da sauƙin samun abin da ake nema a rayuwa. sa annan Alama ce ta zuwan kwanciyar hankali da farin ciki a rayuwar mai mafarki.

🍗 Cin naman kaza soyayyẽ
Yana nuni da nasara da riba bayan wahala. Wato alheri zai zo ne bayan haƙuri da ƙoƙari.

Cin naman kaza danye
Gargadi ne game da gaggawa, ko matsala, ko magana da ba ta dace ba. Ana buƙatar taka-tsantsan da natsuwa.
ayi shearing Don wasu su anfana☝️

Sanarwa📢
👇 👇 👇 👇 👇 👇 👇
Masu bukatan istihara kan
Aure✅
Tafiya✅
sayan wani abu mai muhimmanci ✅
Addu'a kan lamari(soyayya aure kasuwanci) ✅
07063215335 (Wannan number bana fassaran mafarki bane)
Banda flash❌
Fidda taurarin mutum ✅

24/12/2025

____SARAN MACIJI A MAFARKI⚕️____
Assalamualaikum warahmatullahi🙏

maciji a mafarki yana wakiltar makiyi ko bakin mutane hassada, ko cutarwa daga mutum kamar sihiri da makamantarsu.
Don haka Saran maciji na nuni da cewa wani makiyi ko mai hassada zai iya yi maka illa ko yayi Maka illa ko Yana kanyi Maka illa ta magana, makirci, ko aiki.
Yana kuma nuna wata jarabawa, damuwa, ko matsala da za ta taso a rayuwarka.
akwai launukan macizai wadda mai mafarki ke iya dubawa.

Bakin maciji Yana nuna makiyi mai tsanani ko hassadan ka mai ƙarfi.
Kore: wani mai nuna alheri a zahiri amma zuciyarsa ba ta da tsarki.
Fari: makiyi mai rauni ko cutarwa mai sauƙi.
ataimaka a yada Don wasu su an fana.☝️

21/12/2025

__MAFARKIN DAUKAN CIKI__
Assalamualaikum iyan uwa masu tambaya kan Wannan mafarki da ɗaukan ciki, to ga abinda yake nufi🙅

Ganin mace budurwa ko matar aure tana da ciki a mafarki na iya nufin abubuwa daban-daban, ba lallai bane ya nuna “zata haihu” a zahirin taba, Amma ga wasu muhimman manufa da Wannan mafarki ke nufi.

Mafarkin da ɗaukan ciki Yana nuwa mace zata sami cigaba ko wani Sabon al amari a rayuwarta wadda zata fara cikinsa da kalubale, walau a aiki ko sana a ko wata yanayi na rayuwa wadda cikinsa akwai cigaba wadda ake tunanin haifarda alkhairi.

Wasu malamai suma sun fassara ɗaukan ciki a mafarki a matsayin albarka da arziki wadda mace zata samu, musamman idan cikin yana da lafiya kuma cikin farin ciki.

Saidai abin dubawa yawaitar mafarkin Yana nuna jinnu cikin lamarin.
ataimaka ayi shearing Don masu irin Wannan mafarki su karu.☝️

Haihuwa a mafarki yawanci yana nuna karshen wani yanayi da fara sabon rayuwa. Ba lallai ba ne ya nuna haihuwa ta zahiri.

Sanarwa📢
👇 👇 👇 👇 👇 👇 👇
Masu bukatan istihara kan
Aure✅
Tafiya✅
sayan wani abu mai muhimmanci ✅
Addu'a kan lamari(soyayya aure kasuwanci) ✅
07063215335 (Wannan number bana fassaran mafarki bane)
Banda flash❌
Fidda taurarin mutum ✅

17/12/2025

___MAFARKIN MAHAUKACI KO HAUKA_
Mafarkin da mahaukaci na binka yana nuni da fitina ko jarabawa da ke neman shiga rayuwar mutum. Wato wani abu da zai iya rikitar da hankalinka ko ya jawo maka matsala ko fitina a Rayuwa.
Haka kuma yana iya nuni da makiyi ko wani mutum mai halin rashin hankali da yake son ya kawo maka cikas.

Hauka a mafarki,
ka ganka ka haukace
na nuna samun dukiya da arziki mai yawa ba tare da tsammani ba, domin wani lokaci ana kiran mai arziki da wanda ba shi da hankali saboda irin yadda yake yin al’amuransa.
ayishearin Don wasu su karu ☝️

Sanarwa📢
👇 👇 👇 👇 👇 👇 👇
Masu bukatan istihara kan
Aure✅
Tafiya✅
sayan wani abu mai muhimmanci ✅
Addu'a kan lamari(soyayya aure kasuwanci) ✅
07063215335 (Wannan number bana fassaran mafarki bane)
Banda flash❌
Fidda taurarin mutum ✅

06/12/2025

Sanyi💯

16/11/2025
Kwana biyu
14/11/2025

Kwana biyu

17/10/2025

Kar Kayi zaton gaisuwa da safe
Idan bakayi yadda
Ya kamataba🫣

Address

Sabon Gari
Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shamsiya Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share