NURUL ISLAM TV

NURUL ISLAM TV We sell quality hand-made shoes at affordable prices within and outside Plateau state. Contact us for bulk purchases. foot wear

Alhamdulillah from mangu l g a plateau state happy Eid Mubarak to all Muslims worldwide
20/03/2026

Alhamdulillah from mangu l g a plateau state happy Eid Mubarak to all Muslims worldwide

20/03/2026
Eid Mubarak
20/03/2026

Eid Mubarak

LABARI CIKI HOTON RUFE TAFSIR A CIKIN GARIN MANGU JIHAR PILATO ✊Alhamdulillah! An kammala Tafsir na watan Ramadan a ciki...
15/03/2026

LABARI CIKI HOTON RUFE TAFSIR A CIKIN GARIN MANGU JIHAR PILATO ✊

Alhamdulillah! An kammala Tafsir na watan Ramadan a cikin garin Mangu cikin kwanciyar hankali da albarka. Wannan wata dama ce ta ƙara ilimi, ƙarfafa imani, da kuma tuna mana muhimmancin bin koyarwar addini a rayuwarmu ta yau da kullum.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka da alheri ga malamai da s**a sadaukar da lokacinsu wajen karantar da al’umma.

Allah Ya ba mu ikon aiki da duk abin da muka koya, Ya kuma sanya shi ya zama alheri ga rayuwarmu da al’ummarmu baki ɗaya. 🤲

Allah Ya maida kowa gida lafiya.

26 Ramadan 1447 AH
15 March 2026

📷 Hotuna: JIBWIS Nigeria Social Media Mangu LGA

15/03/2026

RUFE TAFSIR A CIKIN GARIN MANGU JIHAR PILATO ✊

Address

Mangu Kwgahas Lahir
Jos

Telephone

+2347031967191

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NURUL ISLAM TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NURUL ISLAM TV:

Share