Tinibu AREWA MUNA JIRA

Tinibu  AREWA MUNA JIRA business services

Namu fa a gurinka kai kana barcin
13/02/2025

Namu fa a gurinka kai kana barcin

Ina lilahi waena ilaihi raju.un Allah yayiwa Allah yayi malan ishak yunus almadani rasuwaMuna rokon Allah yajikansa yasa...
06/02/2025

Ina lilahi waena ilaihi raju.un Allah yayiwa Allah yayi malan ishak yunus almadani rasuwa
Muna rokon Allah yajikansa yasa yahuta

Inna lillah wa inna ilaihi raju.un ansamu eftilaen gobara a makarantar almajiran malan gali dake kaura namoda zamfara Mu...
05/02/2025

Inna lillah wa inna ilaihi raju.un ansamu eftilaen gobara a makarantar almajiran malan gali dake kaura namoda zamfara
Muna rokon Allah waenda su karasu Allah ya gafartamu marasa lafiya acikinsu Allah basu lafiya

Ya kai dan uwa shin ko kasan babu wani hasken daya kai hasken Allah shin ko kasan haryanzu bature baiyi haske da ke yayi...
06/08/2023

Ya kai dan uwa shin ko kasan babu wani hasken daya kai hasken Allah shin ko kasan haryanzu bature baiyi haske da ke yayi duhun Allah ba in Allah ya haskakkama to bawani duhun da zai kare ka in kuma kaga akasin haka to bawani haken haske sai agurin ubangijin ta likkai Allah akbar

Hattara masallata akula da abun sallah da zaka saya
06/06/2023

Hattara masallata akula da abun sallah da zaka saya

30/05/2023

Allah sarki baba yatafi baba ya karba

Masha Allah sababin shuwaganinmu
30/05/2023

Masha Allah sababin shuwaganinmu

Saura kiris yamikama kasar ko rai bai so kuwa jagaba keje muje
15/05/2023

Saura kiris yamikama kasar ko rai bai so kuwa jagaba keje muje

Address

Kawo
Kaduna South
3229

Telephone

+2348032295416

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tinibu AREWA MUNA JIRA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share