Zallan kasuwanci

Zallan kasuwanci Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zallan kasuwanci, Advertising/Marketing, Kaduna South.

11/01/2026

Kubamu shawara yadda zamu Kara karfin kasuwan cin mu

15/08/2022

Kakasance mai sakin fuska ako INA amma karkabari arainaka

28/05/2022

HANZARI DA GAGGAWA BAYA KAWO NASARA, SAI DAI AKASIN HAKA. Yakai Dan uwa muguji gaggawa wurin gudanarda al'amuranmu naya'u da kulum, facema ace wurin kasuwanci. Kada a kasuwancinka kafara kashe ribar dabatariga tashigo hannunka ba. Kakasnce mai tsari wurin gudanar da rayuwanka wurin tunanin yadda zakasami cigaba a wurin kasuwancinka. Kada kabiyema shagaltuwa harda zehanaka zama wurin kasuwancinka. Allah yasamana albarka yakaramana karfin gwiwa ameen.

24/10/2021

Tunatarwa game da 'yan kasuwa ma'abota hada kayan siye da siyarwansu dabashi. Ba'abu mafi saurin ruguza kasuwancinka k**an yawaita karbo bashi mababanta wurare kana hadashi da kayan dakake siyarwa Duk lokacin da mebinka bashi yazo wucewa tawurinka sai gabanka yafadi Duk kuma ranar dayazo yakarbi hakkinshi sai ranka yabaci, yakai dan uwa juya abin dake hannunka yafima kwanciyar hankali fiye da hada karime karime. Allah yasamana albarka akasuwancin yakaremu saga sharrin masu sharri ameen.

04/03/2021

Nasara baya samuwa batare da kalubaleba. Yakai dan'uwa kazama kurma acikin rayuwanka, kada kazama mai daukan jita jita har inba wurin kamilin mutum ma'abocin hankali ba. Kazama mai tawali'u da hankali acikin rayuwanka. Allah yakara mana imani da wadatan zuci. Ameen

08/12/2020

Raina k**a kaga gaiyya! Kada kataba raina sana'ar dakakeyi ko naira #50 kake samu arana yafi zaman banza dazakayi. Inkai hakuri kariketa gaskiya da amana. zaka samu gagarumar nasara akasuwancinka. Duk wanda kaga yazama wane to sai da yay hakuri. ALLAH UBANGIJI yataimakemu a al'amuranmu ameeRaina k**a kaga gaiyya! Kada kataba raina sana'ar dakakeyi ko naira #50 kake samu arana yafi zaman banza dazakayi. Inkai hakuri kariketa gaskiya da amana. zaka samu gagarumar nasara akasuwancinka. Duk wanda kaga yazama wane to sai da yay hakuri. ALLAH UBANGIJI yataimakemu a al'amuranmu ameen.

07/02/2020

Inamasu zuwa wuri mai nisa domin siyan kayan gyaran takalma ga sauki ya iso harkusa daku, domin munkawo muku kaloli k**an haka kusa, brush,kiwi,lude,beef & flower. Etc zaku samemu a shagonmu dake ang.kaura dake cikin birnin zaria opposite kwankira jikin gidan bubban gida sai Inamasu zuwa wuri mai nisa domin siyan kayan gyaran takalma ga sauki ya iso harkusa daku, domin munkawo muku kaloli k**an haka kusa, brush,kiwi,lude,beef & flower. Etc zaku samemu a shagonmu dake ang.kaura dake cikin birnin zaria opposite kwankira jikin gidan bubban gida sai kunzo.

04/02/2020

Ina masu neman saukin hura icce ko gas ga sauki ya iso har kusa daku.
Munkawo muku hita masu tafasa ruwa cikin kankanin lokaci afarashi mai sauki acikin kalolin hita munada, singh immesion heater 1500w only, &german heater immersion rod,220-240v 1500w, only, dasauransu, zaku samemu a ang.kaura dake cikin birnin zaria opposite kwankira, sai kunzo

20/01/2020

SIYAN NAGARI MAIDA KUDI GIDA
samari da 'yan mata munkawo muku new socks k**an su computer socks, sport socks, ok socks & man's socks bugu da kari hardama hand socks , zaku samemu a shagonmu dake ung. Kaura opposite kwankira jikin gidan bubban gida dake cikin birnin zaria saikunzo.

07/11/2019

Gaskiya da rikon amama. Ya Dan uwa koda yaushe yak**ata muzamto masu gaskiya da rikon amana acikin al'amuranmu na yau da gobe, ita gaskiya bata Karewa. Idan karike gaskiyanka ko INA zaka Shiva batareda fargaba ba. Allah yakara mana rikon gaskiya da amana ameen.

25/04/2019

Mene amfanin katakurama dan uwanka arayuwar dayakeyi?

21/04/2019

Ya kai dan uwa Kokasan juya biyar ko goma shi yakai ga manyan 'yan kasuwa samun nasara acikin kasuwancin su.

Address

Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zallan kasuwanci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share