24/02/2026
Babban sufeton ƴan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya yi murabus daga mukaminsa a yau Talata.
Amma mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga, wanda ya tabbatar da ajiye mukamin nasa, ya ce ya yanke matakin ne bisa raɗin kansa, ba wai tilasta masa aka yi ba.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/CTNN