06/01/2026
We apologize for the recent service disruption on our App update which have affected many of our partners. We understand how important our services are to your daily operations. And we regret any inconvenience this may have caused.Our team has been working hard to resolve the issue and prevent similar disruption in the future.Now you can update your App and download it on playstore.
πππππππππππππππ
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ausdatavtuapin.app
Thank you for your patience and understanding as we continue to improve our service for you.
Best regards
AUSDATASUBππ€π―
HAUSA VERSION.
Muna ba da hakuri saboda katsewar sabis Ιin kwanan nan akan sabunta App Ιin mu wanda ya shafi yawancin abokan aikinmu. Mun fahimci mahimmancin datar mu....... Kuma mun yi nadamar duk wata matsala da hakan ya haifar.kamfaninmu ta yi aiki tuΖuru don magance matsalar tare da hana irin wannan matsala a nan gaba.Yanzu zaku iya sabunta App Ιinku kuma kuyi downloading a playstore. Mugode da hakuri da fahimtar ku yayin da muke ci gaba da inganta ayyukanmu a gare ku.
Gaisuwa mafi kyawu
AUSDATASUB ππ€π―