Nesa Tazo Kusa Islamic Medicine

Nesa Tazo Kusa Islamic Medicine we are dealer in kind, wholesale and retail. we welcome you. wish you all the best

14/07/2022

Daya daga cikin wadanda s**a jima suna yi wa Masallacin Manzon Allah (S.A.W) hidima, mai suna, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, ya rasu a ranar Larabar nan 13-03-2022. A cewar shafin Haramain Sharafain, ya rawaito cewa, Agha Habeeb, ya na kula da daki da kabarin fiyayyen halita Mazon Allah (S.A.W) ya....

08/01/2021

Asslm INA fatan alkhairi ga kowa

Gamai fama da yawan ciwon ciki kowanne irine macce ko namiji ko ciwon cikin Al-ada CE ko kullewar Mara ,
Asamu original Zuma +ma'ul khall+garin hulba cokali 2 ,atafasa aruwa Kofi 2, safe da yamma har tsawon kwana 5.
da yaddar ubangiji za asamu sauki albarkacin annabi da alqurani. mujarrabun ne..

22/12/2020

masha Allah lã haula lä quwta illa billahi aleeyul aziim.
lnji annabi duk Wanda yagusar Abu mai cutarwa ahanyar da mutane ke wucewa ko ya taimaki yaro ko mai karamin karfi ,.
to shima Allah zaitaimakeshi.
wannan sakone daga ummul qurra

17/12/2020

domin samun cikakken nutsuwa yawaita karanta salatn annabi s.a.w.
Ba adadi

16/12/2020

Alhamdullahi ala kulli shai'un.
muna godiya ga Allah.
yau zamu tattauna akan yawan ciwon kai, da kuma saurin fushi.
idan kana fama da wayen nan matsololin Ka yawai ta yin Kalmar shahada da yawaita (lahaula LA quwata illa billahi aliyul aziim)
bayan haka kadimga karanta falaki da nasi kafa 7 aruwa kana sha ,zakaiya hafashi da garin magarya sau ukku arana.
Allah yabamu sa'a da dace

13/12/2020

masha Allah
inama kowa fatan alkhairi
yau muna daukeda maganin yawan razana .
Akaranta Ayatul kursiyu qafa 3ko 7,atofa Asama ko atofa atafin hannu ashafe dukkannin jiki da niyar Allah yakareka daga shaarrin duk wani abin halitta.
to insha Allah Allah zaikareka awannan Daren ko yinin.

24/06/2020

garabasa ,.::"ga maganinda zakasha don magance saurin inzali lokacin saduwa DA iyali.

Yi amfanida garin bagaruwa da madara ta gari KO na ruwa. Ka gaurayasu wuri guda bayan minti biu kagirgiza kasha .sau ukku a Rana .insha Allah za adace.
Mujarrabun ne

19/02/2020

GARABASA!!!!GARABASA!!!
MAGANIN INFECTION GUARANTEE:;asamu wayennan kayan hadin 1..jijiyar lalle
2..jijiyar magarya
3. farin misk
4.tafarnuwa.
ki hadasu wuri guda kitafasa kidinga zama aciki tsawon mint 10-15.
wlh in Allah ya yadda kikayi tsawon kwana 10-20. zakiyi mamaki .
bayan haka gamasu aure yana matse gaban ya macee ,yana gusarda dattin al,ada na Mata. DA dai duk irin kownne infection yanayin yawan infection dn yanayin tsawon lokacinda za'a dauka anayin maganin. in sha Allah. za'asamu dace.

19/01/2020
11/01/2020

assalam brothers and sisters, i will like to inform you our ads and local business, about herbal medicine to healing and curry. we welcome you

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nesa Tazo Kusa Islamic Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nesa Tazo Kusa Islamic Medicine:

Share