Fricaa Hausa

Fricaa Hausa The only social media
app you’ll ever need
Easily create, connect and engage your audience
(1)

HAPPY NEW YEAR 2026 FRICAA❤️Amadadin Daukacin MA-aikatar Fricaa Hausa da CEO kuma Founder na Fricaa Watau Ali Kogi Duka ...
01/01/2026

HAPPY NEW YEAR 2026 FRICAA❤️

Amadadin Daukacin MA-aikatar Fricaa Hausa da CEO kuma Founder na Fricaa Watau Ali Kogi Duka Muna Taya Al-ummar Duniya Baki Daya Murnar Zagayowar Sabuwar Shekarar 2026.

Yanda Muka Ga Farkon Wannan Shekara Lafiya, Muna Rokon Allah Daya Nuna Mana Karshenta Lafiya Da Kuma Wasu Shekaru Masu Yawa A Nan Gaba.

Haka Kuma Muna Rokon Allah Da Ya Kai Kowa Lokacin Da Zai Sauke Manhajar a Wayarsa Domin Ya Watsar da Tarkacen da S**a Ki Biya Masa Bukata.

Tana Nan zuwa Cikin Wayoyinku Nan Bada Jimawa Ba❤️





Innalillahi Wa'Inna Ilaihirrajiun!Allah Yayiwa Jagoran Dariƙar Tijjaniyya Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Rasuwa A Ya...
27/11/2025

Innalillahi Wa'Inna Ilaihirrajiun!

Allah Yayiwa Jagoran Dariƙar Tijjaniyya Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Rasuwa A Yau 27-11-2025.

Amadadin Fricaa CEO Ali Kogi da gaba ɗaya Fricaa Hausa team muna miƙa saƙon ta'aziyyarmu ga ƴan-uwa da ahlin gidan Shehi da kuma duniya baki ɗaya.

Allah Ya Jaddada Rahama Agareshi Ya Kuma Haskaka makwancinsa Ameen thummah Ameen.



Address

Fricaa Headquarter
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fricaa Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share