Albarkawa Media Consultancy

Albarkawa Media Consultancy We are a media consulting company that can help you market your products, services and ideas.

18/05/2026

Hello good morning everyone Hope all is well over there

30/04/2026

Assalamu alaikum bayin Allah masoya Annabi, Muhammadu S.A.W, ina neman agaji a gareku Alfarmar masoyin Allah Dan Amina da Abdullah, Wanda aka yi Duniya da lahira dominsa, na san wasu da dama Sun Sanni, amma dole ce ta jawo hakan, dane ya karatu a government technical college malali cikin Ikon Allah a wannan shekarar zai gama, sai dai Allah bai horemin kudin da zan biya masa kudin ba shi ne na ce bari na nemi alfarmar masoya manzon Allah domin na samu na biya masa.

wallahi Ina da rufun asiri dai dai gwargwadon hali Amma cikin hukunci Allah Yan zu bani da shi, a taimakeni don darajar maaiki, kudin Naira dubu talatan da takwas ne #38,000 Kuma gashi ranar Monday za kulle, idan aka kulle Kuma sai shekara mai zuwa, a taimakeni don darajar maaiki.
account number 9131828490, Abubakar Adamu, Monipont.
🤚🤚🤚🤚

09/04/2026

Yan uwa na barkammu da wannan lokaci Ina FATAN muna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka Amin.

08/04/2026

Farashin man fetur ya fadi kasa da $100 a duniya, bayan yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Trump da Iran.

03/04/2026

Address

Kaduna

Telephone

+2347035633600

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albarkawa Media Consultancy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share