Peace Man Hausa

Peace Man Hausa Peace man Hausa brings political, Social and cultural affairs round the globe

01/02/2026
01/02/2026

Gaskiya Jagaban Jami'in tsaron nan Ya ratsa min zuciya wallahi

05/01/2026
A watanni talatin daya (31 month) Gwamna Uba Sani Ya gudanar da aiyukan shekaru hudu zuwa biyar, gaskiya wannan al'amari...
05/01/2026

A watanni talatin daya (31 month) Gwamna Uba Sani Ya gudanar da aiyukan shekaru hudu zuwa biyar, gaskiya wannan al'amari abin gadoya ne ga Allah.
GASKIYAR MULKI!

Zuwa yanzu, babu wani lungu ko sako a fadin Jihar Kaduna da ayyukan Gwamna Uba Sani basu shiga ba. Daga tsaro zuwa ilimi, daga hanyoyi zuwa kiwon lafiya, samar kayan aikin gona alamar aiki ta bayyana a kowane yanki.

GASKIYA Alhamdulillah! Allah Ya Maimaita mana GWAMNA UBA SANI 2027

Address

No 127 Badarawa Kaduna
Kaduna
800283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Peace Man Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Peace Man Hausa:

Share