03/03/2025
✍️ UPDATE NAMU NAYAU ✍️
{March 3 2025}
1, Akwai Issues A Pi Network!
A yanzu kada kayi SIGN OUT na account dinka muddin kasan bakayi Verify din Facebook dinka ba domin sake dawo dashi ze iya dan baka wahala....
Wadanda kuma sukayi to in sun san sunyi Verify din Facebook dinsu to suyi amfani dashi su dawo da account dinsu.....
Kayi amfani da Normal Facebook ba Lite ba (facebook Lite bayayi).....
Idan kuma bakayi Verify din Facebook dinka ba to karkadamu suna danyin gyarane komai ze dawo normal kawai ka dan jira zuwa nan gaba kadan
2, Karka yarda atura maka wani link da sunan an fara claiming na paws Kuma kashiga.
Har yanzu bafara claiming na paws ba kar acuceku
3, MASU JIRAN PI MIGRATION
Idan ya kasance ka kammala PI mainnet checklist kana jiran a maka migration to ina mai baka shawarar ka shiga cikin pi mining app ka duba wajen mainnet checklist step 3 wajen confirm PI wallet Ka tabbatar wallet address ɗin da yake displaying yayi daidai da address ɗinka na PI browser.
4, G network sukace DEX dinsu takusa fara aiki, wannan yake nuna cewa lunching ma yakusa insha allahu,...
Dama gnetwork abunda suke samarwa shine trading platform,
5, ICEBERG AIRDROP
Sun Kammala calculation,, Zaku iya zuwa ku duba Allocation dinku....
Normal users da Basu da PASS CARD Zasu Biya 1.5 Ton kafin Suyi claim na Allocation dinsu....
Ko kuma su Jira Bayani kwana 28 Suyi claim a free, Ina zaton bayan kasuwa da wasu satuttukan Hakan Nan.
6, pi Duk wanda ya yi submitting KYC application na shi kuma ya yi Mainnet Checklist gaba daya.....
Toh kawai ya je ya kwanta ya jira migration ranar 14 ga watan nan da muke ciki qarfe 9:00 na safe PI CORE TEAM za su tura masa haqqin sa.....
Ko da kuwa KYC din ka a TENTATIVE yake
7, PAWS da Yiuwar ashiga kasuwa on 11 march saboda daya daga cikin Team din PAWS ya tabbatar a X handle dinsa. Allah yasa dai da gaske neh......
Tabbas indai hakane zuwa safiya ko gobe zamu iya fara ganin announcement daga Exchanges, and why am optimistic is that, ganin yadd