Mubarak Mubee

Mubarak Mubee Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mubarak Mubee, Graphic designer, Kaduna.

Dage haramcin shigowa da shinkafa a Nigeria
16/10/2023

Dage haramcin shigowa da shinkafa a Nigeria

Dage haramcin shigowa da shinkafa Najeriya, babbar bazara na ce a gare mu, inji kungiyar masu saida shinkafa da noma ta. Yanzu haka dai kun...

Sabbin Jami’an tsaron Katsina
15/10/2023

Sabbin Jami’an tsaron Katsina

Sabbin jami'an tsaron da Gwamnan jihar Katsina Dr Dikko Radda ya kaddamar har sun fara aiki, inda tuni s**a fita farautar 'yan bindiga a wu...

Hotunan Sarkin Zazzau
14/10/2023

Hotunan Sarkin Zazzau

Hotunan hawan daba na bikin cikar sarkin Zazzau Suleja shekara 30 a kan karagar mulki. Wakilin jakadan ƙasar China a Najeriya, tare da mata...

Ina Masu Sha’awar aikin police ga dama ya samu kushiga domin karin bayani Kada ku manta kuyi Following
14/10/2023

Ina Masu Sha’awar aikin police ga dama ya samu kushiga domin karin bayani
Kada ku manta kuyi Following

AIKIN ƊAN SANDA Matasa Ga dama Ga Masu Sha,awar Aikin Police. Gobe, 15 ga watan Oktoba za'a buɗe portal ɗin ɗaukar yan sanda Insha Allah. M...

Yadda wasu matasa s**a fito dauke da takardu suna nuna takaicin su kan halin matsalar tsaro da yankin Arewa yake ciki
03/10/2023

Yadda wasu matasa s**a fito dauke da takardu suna
nuna takaicin su kan halin matsalar tsaro da
yankin Arewa yake ciki

An manta kudaden da yawansu ya haura Naira miliyan goma sha biyu a cikin Adaidaita sahun da yake tukawa, bayan yaga kudi...
16/09/2023

An manta kudaden da yawansu ya haura Naira miliyan goma sha biyu a cikin Adaidaita sahun da yake tukawa, bayan yaga kudin sai ya koma inda ya sauke fasinjan ko zai ganshi amma bai tarar dashi ba, sai ya kai kudaden wajen mahaifiyarsa ya gaya mata cewa manta kudaden akayi a Adaidaita dinsa, nan take mahaifiyarsa tace yaje ya gayawa Mahaifinsa inda nan take Mahaifin yaron yace su koma su sake dubawa ko zaa ga mai kudin, da baa gani ba sai s**a ajiye kudin a gida, basu taba ko sisi ba duk da cewa jiya da kyar s**a samu garin kwakin da s**a ci a gidan nasu k**ar yadda Mahaifin yaron ya fada.

Sunji ana cigiya a gidan Rediyon Arewa dake kano, inda nan da nan s**a dauki lambar wayar da aka bayar s**a kira.

A takaice dai yaron da iyayensa sun mayarwa da mutumin da ya manta kudaden abunsa, inda shi kuma ya basu kyautar Naira dubu dari hudu.

Wannan yaro ya kyauta.

✍️ Rabi'u Biyora.

Gwamnan jihar Kano ya kori Kwamishinan kasa na jihar Adamu Aliyu Kibiya.
15/09/2023

Gwamnan jihar Kano ya kori Kwamishinan kasa na jihar Adamu Aliyu Kibiya.

JAN HANKALIA yi hattara da waɗannan lambobin, ana ta yaɗa cewa ana samun data a araha (farashi me sauƙi), e tabbas ana s...
09/09/2023

JAN HANKALI

A yi hattara da waɗannan lambobin, ana ta yaɗa cewa ana samun data a araha (farashi me sauƙi), e tabbas ana samu idan aka danna waɗannan lambobin da ke jikin photo, sai dai.....

> Dole sai ka canza Sim plan ɗinka Zuwa Mpluse.
> Dole datar sai a iya websites ɗin da s**a yarje ka shiga (Educational Online Classes/Websites), za tai aiki.
> Tun farko an ƙirƙiro wannan tsarin ne domin ɗalibai, shi yasa s**a saka wa datar kuɗi me sauƙi.
> Ba ta aiki a dukkan kafafen sada zumunta k**a daga Facebook, Whatsapp, Instagram, Twitter, TikTok, Telegram da sauransu.

Note: Ina ba ku shawarar in dai kun san ba shafukan karatu za ku shiga ba, kada ma ku soma siya, saboda Asara za ku yi.

©®Mubarak Mubee
09/09/2023

08/09/2023

A wannan zamanin, duk matashin da bai iya Gwagwarmaya ba, yana tare da babban kalubale.

An fitar da jadawalin kujerun Aikin Hajji na shekarar 2024.Jihar Kaduna tafi kowace jiha samun adadin mutanen da za suje...
05/09/2023

An fitar da jadawalin kujerun Aikin Hajji na shekarar 2024.

Jihar Kaduna tafi kowace jiha samun adadin mutanen da za suje aikin Hajji, daga ita sai Kano, Sokoto, Kebbi, Katsina sai Abuja. Ku duba na jihohin ku.

Allah yasa muna daga cikin jerin masu zuwa.

05/09/2023

Yau na shiga bandaki nayi wanka Ina neman sabulu ashe yana hannu na, nayi minti biyu kafin na gane🙄

03/09/2023

RRR Cash Grant!
Gwamnatin Tarayya Zata Bada Tallafin 30k Ga Mutu 15m Sabanin Mutum 2m Dana Taba Cin Tallafin 5k Abaya.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mubarak Mubee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mubarak Mubee:

Share