African healing herbs

African healing herbs Herbal medicine practitioner

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hussaini Muhammad, Isiya Salisu Kss
09/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hussaini Muhammad, Isiya Salisu Kss

INGANTACCEN HADIN MAGANIN BASIR MAI TSIRO KO ZUBAR JINI WANDA AKA GWADA AKA TABBATAR DA INGANCINSA.+2349121371403
31/07/2025

INGANTACCEN HADIN MAGANIN BASIR MAI TSIRO KO ZUBAR JINI WANDA AKA GWADA AKA TABBATAR DA INGANCINSA.
+2349121371403

INGANTACCEN HADIN MAGANIN   ( ) MAI TSIRO KO ZUBAR JINI DA SAURAN KALOLIN   WANDA AKA GWADA AKA TABBATAR DA INGANCINSA.¢...
31/07/2025

INGANTACCEN HADIN MAGANIN ( ) MAI TSIRO KO ZUBAR JINI DA SAURAN KALOLIN WANDA AKA GWADA AKA TABBATAR DA INGANCINSA.
¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢
DOMIN TUNTUBA: +2349121371403
¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢¢
Da farko me ake nufi da ?
Amsa: Cuta ce Wacce take da Alaka da minjibirin narka abinci, Musamman mahadar manyan hanji da kananan hanji da kwarkwaron dubura zuwa bakin dubura.
A fahimtar gidan maganin gargajiya na Unani, wannan Cuta tana samuwa ne dalilin rashin daidaiton ruwayen jiki Dan'Adam.
Wato jikin Dan'Adam Yana rayuwa ne akan wasu ruwaye guda hudu, Wadannan ruwayen sune: *Jini, *Jan kumall (ruwan madaciya), *Ruwan majina, *Bakin kumallo. Kuma ana bukatar samun daidaito da inganci na wadannan ruwayen a cikin jiki.
Wasu dalilai sukan sanya ruwan jini da ruwan madaciya suyi rinjaye a jiki sai hakan ya zama barazana ga ayyukan daidaiton jikin.
Yadda abun yake shine, a dai-dai lokacin da aka samu rashin daidaiton aikin jiki wanda yakai ga zaunewar jini a cikin katangun kwarkwaron dubura, sai wannan yanayin ya samar da kunci a cikin aikin jiki Musamman a sasannin manyan hanji zuwa bakin dubura, har a rika yin bahaya cikin takura, wasu lokuta har bahaya yayi tauri ya rika kartan katangun kwarkwaron dubura sai a samu Zubar jini, Ko kuma a rika jin zugi da radadi yayin fitar bahaya ko kuma dubura ta rika zazzagowa, ko a samu maruru a gefen dubura, wani lokaci har yayi ruwa ya fashe, KO kuma ya haifar da Bushewar leben Baki kuma yayi jaa bayan bushewa, a wasu lokuta har mutum ya fita hayyacinsa yana sambatu.
Shin akwai dalilai da suke sabbaba wannan rashin daidaiton?
Amsa: Eh, akwai, daga cikin dalilan akwai:
1/Rashin nau'anta Abinci da cin abinci masu samarwa jiki daidaito, kamar cin abinci mai yaji sosai KO yawan cin Jan nama, KO yawan shan lemon kwalba masu dauke da iska.
2/Zama waje guda a dauki lokaci mai tsaho ba tare da motsa jiki ba, ko yawan shiga yanayin damuwa da tashin hankali.
3/Zama cikin yanayi na zafi ko Sanyi sosai da yawaitar shakar gubar masana'antu KO Sauyawar yanayi, misali: mutum ya rayuwa a waje mai sanyi jikin ya Saba , sai ya koma waje Mai zafi, KO kuma akasin haka.
4/ Samuwar Juna biyu ga mata, a wasu lokuta sai mahaifa ta danno dubura.
5/Matsalolin Zazzabin hanta Ko madaciya Ko Zazzabin saifar jini.
6/Shaye-shayen magunguna masu dauke da sinadarin maye gurbi na ruwan taimakon jiki. Da dai sauran dalilai Wadanda bamu bayyana ba.
/////////////////////////////////////////////////////////////////////
TO ALHAMDU LILLAH AKWAI MAGANIN WANNAN LALURA KUMA ANA WARKEWA DA IKON ALLAH.
Magunguna be muke bayarwa, akwai wadanda ake sha da wanda ake matsi a cikin dubura da kuma hayakin tsugunon dubura.
DOMIN TUNTUBA: +2349121371403
//////////////////////////////////////////////////////////////////////
GA YADDA MAGUNGUNAN SUKE A KASA

14/07/2025

MAGANIN MATSALOLIN URIC ACID (GOUT) HYPERURICEMIA. WANDA AKA TABBATAR DA INGANCINSA

26/06/2025

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Haruna Ibrahim, Md Salam, Sahadu Wagh, Omowunmi Olajire, ...
16/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Haruna Ibrahim, Md Salam, Sahadu Wagh, Omowunmi Olajire, Hazur Bux Mahar, Uthman Iliyasu, Auwal Alhassan, Muhammad Dogahra, Shuaibu Muhammad Dan sarki

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hamza Abdullahi, Musa Barkuma Sarah, Nafiu Mustapha, Abdu...
18/01/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hamza Abdullahi, Musa Barkuma Sarah, Nafiu Mustapha, Abdulhami Tela Usman, Abba Dan Hajiya, Nuraddeen Umar Mht, Jamilu Hassan, Usman Baba, Musa Alhassan Musa

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Murtala Isyaku Ahmad, Excellency A Y Mabudi, Lawal Ahmad,...
11/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Murtala Isyaku Ahmad, Excellency A Y Mabudi, Lawal Ahmad, Mustspha Ahmad, Abdullahi Kabiru

24/11/2024
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Jamilu, Srhj Sja
20/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Jamilu, Srhj Sja

10/11/2024

INGANTACCEN MAGANIN RAGE MUMMUNAN KITSE A JIKI DA KAWAR DA DAGWALON JIKI DA SAUKE TUMBI.
A TUNTUBI:
+2347073398996
+2348160310068
+2347062671664
AMFANIN MAGANIN:
✅Yana kare jiki daga zaunewar mummunan kitse a hanyoyin jini, sannan yana kawar da mummunan kiba.
✅ Yana taimakawa wajen inganta tasarrufin jiki (metabolism)
✅Yana kawar da dagwalon jini da sanyantakar jini ya samar da dumi a cikin jini domin a samu nagartaccen zagayawar jini.
✅Yana wanke ciki ga wadanda suke fama da cushewar ciki ko rashin iya bahaya.
✅Yana daidaita bugun jini.
✅Yana inganta garkuwar jiki da yakar kwayoyin cuta da inganta lafiyar Hanta.
✅Yana samar da nishadi da walwala ga jiki.
✅Yana inganta lafiyar minjibirin narka abinci.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when African healing herbs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share