Jama’a Emirate Reporter

Directions

Jama’a Emirate Reporter Voice of jema’a emirate

Jumma’a, Rabi’ul Thani 27, 1448 AHFriday, October 10, 2026EMIR OF JAMA'A RECEIVES STATE CONTROLLER OF FEDERAL FIRE SERVI...
09/10/2026

Jumma’a, Rabi’ul Thani 27, 1448 AH
Friday, October 10, 2026

EMIR OF JAMA'A RECEIVES STATE CONTROLLER OF FEDERAL FIRE SERVICE IN AUDIENCE

His Royal Highness, the Emir of Jama'a, Alh. (Dr.) Muhammadu Isa Muhammadu II, CON, today received in audience the State Controller of the Federal Fire Service, Kaduna State Command, in his palace at Kafanchan.

The State Controller was at the palace to formally convey the approval of the Controller General of the Federal Fire Service for the establishment of a Fire Service Station in Kafanchan.

His Royal Highness expressed profound appreciation for the gesture, noting that the station will greatly enhance emergency response and safety of lives and property within the Emirate and environs. He assured the Service of the full support and cooperation of the Emirate Council.

Signed:
Media office,
Jama'a Emirate Council,
Kafanchan.

Laraba,Rabi’ul Thani 25, 1448AHWednesday, October 7, 2026PRESS RELEASEEMIR OF JAMA'A CONGRATULATES EMIR OF ZAZZAU ON 6TH...
07/10/2026

Laraba,Rabi’ul Thani 25, 1448AH
Wednesday, October 7, 2026

PRESS RELEASE

EMIR OF JAMA'A CONGRATULATES EMIR OF ZAZZAU ON 6TH CORONATION ANNIVERSARY

The Emir of Jama'a, His Highness Alh. (Dr.) Muhammadu Isa Muhammadu II, CON, has felicitated with the Emir of Zazzau and Chairman, Kaduna State Council of Emirs and Chiefs, His Highness Amb. Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, on the occasion of his 6th Coronation Anniversary.

His Highness described the six-year reign of the Emir of Zazzau as purposeful and impactful, noting his commitment to peace, unity and development of the state.

He prayed for Almighty Allah's continued guidance, good health and long life for the Emir of Zazzau.

Signed:
Media office,
Jama'a Emirate Council.
Kafanchan.

Daga Masarautar Jama’a

SARKIN JAMA'A YA TAYA SARKIN ZAZZAU MURNA CIKA SHEKARU 6 A KAN KARAGAR MULKI

Mai Martaba Sarkin Jama'a, Alh. (Dr.) Muhammadu Isa Muhammadu na II, CON, ya taya Mai Martaba Sarkin Zazzau kuma Shugaban Majalisar Sarakuna ta Jihar Kaduna, Amb. Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, murna a kan cika shekaru 6 da hawansa karagar mulki.

Mai Martaba Sarkin Jama'a ya bayyana mulkin Sarkin Zazzau na tsawon shekaru shida a matsayin mai cike da manufa da ci gaba, inda ya nuna jajircewarsa wajen tabbatar da zaman lafiya, hadin kai da cigaban jihar.

Ya yi addu'ar Allah Madaukakin Sarki ya ci gaba da ba Sarkin Zazzau lafiya, hikima da tsawon rai.

Sanya Hannu:
Daraktan Yada Labarai,
Fadar Sarkin Jama’a,

29/09/2026

Masarautar jama’a

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) shine mafi tsarkin Nasaba acikin dukkan Bani Adam. Shi yafi kowa dau...
18/09/2026

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) shine mafi tsarkin Nasaba acikin dukkan Bani Adam. Shi yafi kowa daukakar asali da dangi, shine zababbe acikin zababbu. kamar yadda ya fada da kansa acikin Sahihin Hadisi:

"HAKIKA ALLAH YA ZA'BI (QABILAR) QURAYSHU (YA FIFITASU) DAGA CIKIN 'YA'YAN ANNABI ISMA'IL.

KUMA YA FIFITA BANU HASHIM DAGA CIKIN QURAISHU. SANNAN NI KUMA YA ZABENI (YA FIFITANI) ACIKIN BANU HASHIM"

Wannan hadisin yana ishara ne izuwa Tsarkin nasabarsa (S.A.W) da kuma fifikon mahaifansa masu daraja.
- Aduba cikin FAT'HUL BAREE juz'i na 6 shafi na 566, da kuma Sunanut Tirmidy hadisi na 3,605 domin Qarin bayani.

Awani Hadisin kuma yace:

"Hakika Allah ya halicci halitta, Sai ya sanyani acikin mafi Alkhairinsu. kuma daga cikin mafi alkhairin 'danginsu. mafi alkhairin bangarori biyu.

Sannan lokacin da Allah yake za'ben Qabilu (ya fifitasu) sai ya sanyani acikin mafi alkhairinsu.

Sannan lokacin da Allah yake za'ben gidaje, sai ya sanyani acikin mafi alkhairin gidaje.

Don haka nafi kowa akan-kaina. sannan nafi kowa alkhairin gidaje"

(aduba Sunanut Tirmidhy hadisi na 3,607).

Ya Allah ka Qara mana sonshi tare da dukkan biyayya da girmamawa gareshi ﷺ Ameen thumma Ameen.. BARKA DA JUMA’A 🕌📿

17/09/2026

Maigirma Baraden Jama’a a Hawan zagayen Maulidin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alayhi Wasallam 💖

13/09/2026

Tawagar Maigirma Baraden Jama’a
Mallan. Isa Muhammad Isa ll a zagayen Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alayhi Wasallam Wanda akayi a Masarautar jama’a Allah ya Kara soyayya Annabi Ameen

12 September 2026

10/09/2026
Daga Masarautar Jama’a MASARAUTAR JAMA’A TA GABATAR DA TARON KARRAMA ALH. GAMBO MUSA ILLALLAH (MAGAYAKIN JAMA’A) KAN NAƊ...
10/09/2026

Daga Masarautar Jama’a

MASARAUTAR JAMA’A TA GABATAR DA TARON KARRAMA ALH. GAMBO MUSA ILLALLAH (MAGAYAKIN JAMA’A) KAN NAƊINSA A MATSAYIN BABBAN AKAUNTA NA JIHAR KADUNA

Majalisar Masarautar Jama’a ta shirya gagarumin taro domin girmama ɗaya daga cikin ƴaƴanta na gari, Alhaji Gambo Musa Illallah, Magayakin Jama’a, bisa naɗin da aka yi masa a matsayin Babban Akanta Janar na Jihar Kaduna.

Wannan biki na taya murna, wanda aka gudanar a Masarautar Jama’a, ya samu halartar manyan jami’an gwamnati, sarakuna, da jama’a daga ko’ina cikin Kudancin Kaduna da ma wajen.

Daga cikin manyan baƙin da s**a halarta akwai Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna, Shugaban Ma’aikatan Gwamnati, mambobin Majalisar Zartarwa ta Jihar, Jarumar Jama’a Dr. Deborah Usman da Sarakuna da Masu Unguwanni daga fadin Kudancin Kaduna.

A jawabin da Mai Martaba Sarkin Jama’a Alh (Dr) Muhammadu Isa Muhammadu ll ya gabatar a wurin, ya bayyana naɗin Alh. Gambo Musa Illallah a matsayin cancanta kuma alfahari ga Masarautar Jama’a. Ya bayyana kyakkyawar fata cewa zai yi aikin da aka dora masa da amana, gaskiya da jajircewa.

Mai Martaba sarkin Jama’a ya yi addu’ar Allah ya ba shi jagoranci da hikima wajen sauke nauyin da ya rataya a wuyansa na kula da harkokin kuɗin Jihar Kaduna.

Sa Hannu,
Sakataren Yada Labarai,
Fadar Sarkin Jama’a,
Kafanchan.

Mai Martaba Sarkin Jama’a Alhaji Dr. Muhammadu Isa Muhammadu ll (CON,OFR) ya dawo da Alhaji Muhammad Adamu kan babbar sa...
09/09/2026

Mai Martaba Sarkin Jama’a Alhaji Dr. Muhammadu Isa Muhammadu ll (CON,OFR) ya dawo da Alhaji Muhammad Adamu kan babbar sarautarsa ta gargajiya, wato (Mainan Jama’a).

Muna addu’ar Allah Ya taya shi riƙo, Ya ba shi hikima da ikon sauke nauyin wannan babban matsayi, kuma Ya sanya wannan sarauta ta zama mai amfani ga al’umma.

Godiya da yabo ga Mai martaba Sarkin Jamaa bisa wannan mataki na hikima da adalci wanda ya ƙara tabbatar da muhimmancin sulhu, hadin kai da mutunta al'adar masarauta. Allah Ya taimaki Sarki Ya albarkaci sarautarsa. Ameen.

Allah ya ƙarawa sarki lafiya. Ameen.

Address

Kafanchan
Kafanchan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama’a Emirate Reporter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share