Jibwis Kanam Nqtrs Jos

Jibwis Kanam Nqtrs Jos Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Kanam Nqtrs Jos, Social Media Agency, Dengi Kanam LGA, Kanam.

09/05/2026
01/05/2026
29/04/2026
28/04/2026
27/04/2026
25/04/2026
18/04/2026
🕌 LOKACIN SALLAR ƘARAMAR SALLAH (EID-UL-FITR) 1447H / 2026M 🕌Kungiyar Jibwis Kanam Nhqr Jos  ƙarƙashin jagorancinUstaz A...
19/03/2026

🕌 LOKACIN SALLAR ƘARAMAR SALLAH (EID-UL-FITR) 1447H / 2026M 🕌

Kungiyar Jibwis Kanam Nhqr Jos ƙarƙashin jagorancin
Ustaz Abdullahi Tukur (Jarman Jhar)
na farin cikin sanar da daukacin al’ummar Musulmi na cikin garin Dengi da kewaye cewa:

Idan Allah Ya kaimu gobe Juma’a 01/10/1447H (20/03/2026), za a gudanar da Sallar Idi kamar haka:

📍 Wuri:
➡️ Filin kwallon kafa na makarantar G.C Dengi (idan ba a yi ruwa ba)
➡️ Idan aka yi ruwa, za a koma Babban Masallacin Juma’ah I na Dengi

⏰ Lokaci:
➡️ Za a fara Nasiha da misalin 08:00 na safe
➡️ Sallar Idi za ta gudana da misalin 09:15 na safe

🕌 Jagoran Sallah:
Imam Umar Adam Hussaini (Dengi)

👉 Ana ƙarfafa al’umma da su halarta da wuri domin cin gajiyar nasihohi da shirye-shiryen ibada.

✨ Taqabbalallahu minna wa minkum ✨
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya maimaita mana da alheri da zaman lafiya 🤲

Kanam Internet Media Committee Plateau State
30th Ramadan, 1447
19th March, 2026

AlhamdulillahKai Tsaye Daga Masallacin Jumu'ah Na Jibwis Grand Masjid Dengi karkashin kungiyar Jibwis NHQ JosKhudubah Da...
06/09/2024

Alhamdulillah

Kai Tsaye Daga Masallacin Jumu'ah Na Jibwis Grand Masjid Dengi karkashin kungiyar Jibwis NHQ Jos

Khudubah Daga
Imam Umar Adam Hussaini Dengi

Sako Daga
Adam Ibrahim Baba Sarki
Financial Sec Jibwis Internet Media Committee Kanam LGA Branch

Allah Ya Saka Da Alkhairi

Address

Dengi Kanam LGA
Kanam

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Kanam Nqtrs Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share