Ogan Boye Media Team

Ogan Boye Media Team The Difference Is Clear

Babu Yadda Za'ayi Muzuba Ido Muna Ganin Wasu Marasa Kishin Kano Suringa Fadawa Mai Girma Gwamna Maganganun banza Saboda ...
28/02/2026

Babu Yadda Za'ayi Muzuba Ido Muna Ganin Wasu Marasa Kishin Kano Suringa Fadawa Mai Girma Gwamna Maganganun banza Saboda mun sauya jam'iyya Zamusa Kafar Waddo Daya Da Mutum.

25/02/2026
Allah Ne Ya Muku,Kuma Shi Zai  Kara Muku ,Makakku Sai Sun Jira AKY Go Again 2027Ogan Boye Go Again 2027Insha Allah Sai K...
18/06/2025

Allah Ne Ya Muku,Kuma Shi Zai Kara Muku ,Makakku Sai Sun Jira

AKY Go Again 2027
Ogan Boye Go Again 2027

Insha Allah Sai Kun Cika Duka Wani Burinku Allah Zaiji Da Komai

SAKON TAAZIYYA.A Madadin Mai Girma V.Algon Chairman Kano Central Shugaban Karamar Hukumar Hon Amb Yusuf Ogan Boye,Yana M...
15/06/2025

SAKON TAAZIYYA.

A Madadin Mai Girma V.Algon Chairman Kano Central Shugaban Karamar Hukumar Hon Amb Yusuf Ogan Boye,Yana Mika Sakon Taaziyya Ga Yaya Da Ahali Na Marigayi Alhaji Isa Musa Mahaifinsu Abba Rice Da Allah Yayiwa Rasuwa Jiya Muna Adduaa Allah Ya Masa Rahama Amen Ya Allah.

Signed
A.R

A Wannan Safiya Ta 14/June2025.Mai Girma V.Algon Chairman Kano Central Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa Hon Amb Yusuf ...
14/06/2025

A Wannan Safiya Ta 14/June2025.

Mai Girma V.Algon Chairman Kano Central Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa Hon Amb Yusuf Ogan Boye Ya Jagoranci Kaddamar Da Rigakafin Cutar Shan Inna (Polio) A Mazabar Tudun Murtala A Wannan Safiya.

Inda Yayin Kaddamar Da Rigakafin Ga Kananan Yara Yan Kasa Da Shekara Biyar An Raba Masu Pampers Da Sabulun Wanki Da Klein Dan Suyi Amfani Dashi Wajen Kula Da Tsaftar Yaran Na Yau Da Kullum.

A Taron Ansamu Halartar Wakilcin Hakimin Gundumar Kawaji Ya Samu Wakilcin Dagacin Dakata Da Masu Unguwanni Da Kansilolin Karamar Hukumar Nassara Da Wakilyar Kungiyar Lafiya Ta Duniya Da HOD Na Lafiya Da Kansilan Lafiya Muna Adduaa Allah Ya Karo Wanzuwar Lafiya Da Zaman Lafiya A Karamar Hukumar Nassarawa Da Jihar Kano Da Nigeria Da Duniya Baki Daya Amen.

Signed
A.R

Ziyarar Barka Da Sallah Tare Da Gabatar Da Photo Frame Allah Ya Maimaita Mana Amen Ya Allah.
13/06/2025

Ziyarar Barka Da Sallah Tare Da Gabatar Da Photo Frame Allah Ya Maimaita Mana Amen Ya Allah.

A Yau 13/June/2025.Mai Girma V.Algon Chairman Kano Central Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa Hon Amb Yusuf Ogan Boye Ya...
13/06/2025

A Yau 13/June/2025.

Mai Girma V.Algon Chairman Kano Central Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa Hon Amb Yusuf Ogan Boye Ya Bawa Alhaji Jibrin Tudun Murtala Apointment Letter A Mastayin Sabon Commandan Hisbah Na Nassarawa Inda Ya Bawa Isah Dan Tuwan Kwankwasiyya Apointment Letter Ta DC Na Hisbah Command Nassarawa LG.

Inda Ya Musu Adduaa Allah Ya Tayasu Riko Allah Ya Basu Ikon Aikata Daidai Amen Ya Allah Congratulation All.

S

Address

Kwanar Jaba Bus Stop
Kano

Telephone

+2348065608496

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ogan Boye Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ogan Boye Media Team:

Share