NDC Kwankwasiyya Media Room

NDC Kwankwasiyya Media Room Gida na Amana da Masu Amana Rabiu Musa Kwankwaso Fan Base And Supporters Forum

21/08/2026

Barkan mu da Juma'a tare da fatan Alheri a rayuwarmu

Majalissar Tarayya Bichi Amuma muke fata Insha Allahu
17/08/2026

Majalissar Tarayya Bichi Amuma muke fata Insha Allahu

15/08/2026

Daga kafar madugu sai tamu

Gwale Saboda Aminu Abdullahi Bichi Ta Matashi Mubarak KyautaKano Ta Dan Amana
15/08/2026

Gwale Saboda Aminu Abdullahi
Bichi Ta Matashi Mubarak Kyauta
Kano Ta Dan Amana

Wannan shine layin mu
15/08/2026

Wannan shine layin mu

14/08/2026

Barkan mu da wannan Rana ta Juma'a fatare da fatan Allah Ubangiji Ya sadamu da dukkan Alkhairan dake cikin wannan rana

13/08/2026

DON GIRMAN ALLAH WANI YA TAIMAKA SIYA MANA MIC 🎤
Tijjani Hussaini
Aminu Abdullahi
Hon Saifullahi Hassan

A yau laraba Yan media's na Ja'iyyar NDC daga mazabar Saye a karamar hukumar Bichi s**a gudanar da taro domin kara hada ...
12/08/2026

A yau laraba Yan media's na Ja'iyyar NDC daga mazabar Saye a karamar hukumar Bichi s**a gudanar da taro domin kara hada kan 'ya'yanta tare da bayar da shawarwari akan harkokin siyasa gabannin tunkarar babban zabe wanda yake gaba towa, Taro ya sami halartar shuwagabannin Jam'iyyar na Mazabar ta Saye, da wasu daga cikin Shuwagabannin Jam'iyyar na Karamar hukumar ta Bichi, Anyi taro lafiya an tashi lpy.

✍️ Hamza Saye Danladi
Financial Secretary NDC Media Saye Ward.
081-6266-5768

Address

Kano
703101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NDC Kwankwasiyya Media Room posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share