Usman Abdullahi

Usman Abdullahi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Usman Abdullahi, Kano.
(1)

🏛️ Gidan kayan tarihin Real Madrid cikin shekaru 10idan Hansi Flick ya ci gaba da zama a Barcelona 🤣Usman Abdullahi     ...
14/01/2026

🏛️ Gidan kayan tarihin Real Madrid cikin shekaru 10
idan Hansi Flick ya ci gaba da zama a Barcelona 🤣
Usman Abdullahi

👉Wannan shine wasannin kashe da Alvaro arbeloa a karamar gungiyar real Madrid😎Ya kuke ganin ze iya kuwa👀👀
13/01/2026

👉Wannan shine wasannin kashe da Alvaro arbeloa a karamar gungiyar real Madrid😎

Ya kuke ganin ze iya kuwa👀👀

Ronaldo bayan Al Hilal ta cisu 3:1
12/01/2026

Ronaldo bayan Al Hilal ta cisu 3:1

Ronaldo Shekara Sa 4 a saudiya Ko Butar Alwala ya kasa Dauka a Matsayin Trophy Amman Rashford Kwana 4 Kachal a Saudiya Y...
12/01/2026

Ronaldo Shekara Sa 4 a saudiya Ko Butar Alwala ya kasa Dauka a Matsayin Trophy

Amman Rashford Kwana 4 Kachal a Saudiya Yazo ya Tafi da Super cup 😂😂😂

👎🏻 Real Madrid ta ƙi bai wa Barça girmamawar zakarun Champions (guard of honour), duk da cewa a baya Barça ta taɓa yi mu...
11/01/2026

👎🏻 Real Madrid ta ƙi bai wa Barça girmamawar zakarun Champions (guard of honour), duk da cewa a baya Barça ta taɓa yi musu hakan.

👎🏻 Mbappé ya faɗa wa abokan wasansa su juya su tafi, domin kada su tsaya su yi wa Barça girmamawar guard of honour.

Usman Abdullahi

Jama'a wai har yanzu yaron nan bai ce komai ba akan EL-CLASSICOn nan?Usman Abdullahi
11/01/2026

Jama'a wai har yanzu yaron nan bai ce komai ba akan EL-CLASSICOn nan?

Usman Abdullahi

11/01/2026

A tunanin ku wane dan wasa ne zai fara cin kwallo yau⁉️

El Clásico 🔥

“Wanne Striker ya fi dacewa da wannan Team? Rubuta sunan.”
11/01/2026

“Wanne Striker ya fi dacewa da wannan Team? Rubuta sunan.”

Olmo Ko Fermin Gobe ?? Dawa Yakamata Afara El Clasico 💪😅Usman Abdullahi
10/01/2026

Olmo Ko Fermin Gobe ??

Dawa Yakamata Afara El Clasico 💪😅

Usman Abdullahi

Wai Wa Ya Kamata A Fara Dashi Ne ? A Karawa Da Real Madrid??Roony Bardghji ko Lamine Yamal?? 🤔Fadi Ra'ayinka......
10/01/2026

Wai Wa Ya Kamata A Fara Dashi Ne ? A Karawa Da Real Madrid??

Roony Bardghji ko Lamine Yamal?? 🤔
Fadi Ra'ayinka......

10/01/2026

Tofa kunji abinda Ramos yace

Yan Barcelona sai a sake sabon shiri.. Mbappé zai kasance a hanyar sa zuwa Saudiyya gobe..🤣👇
09/01/2026

Yan Barcelona sai a sake sabon shiri.. Mbappé zai kasance a hanyar sa zuwa Saudiyya gobe..🤣👇

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share