Ja’oji Media

Ja’oji Media Welcome to the Media Page of the Office of the Senior Special Assistant to President Bola Tinubu on Citizenship and Leadership, Honorable M.
(2)

Nasir Ja’oji (Adon Garin Kasar Hausa)

Boom….🔥🔥🔥Yanzu-Yanzu, kadan daga cikin yadda dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya raba babur...
30/05/2026

Boom….🔥🔥🔥

Yanzu-Yanzu, kadan daga cikin yadda dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya raba babura kamar ruwa a karamar hukumar Tarauni. Da wannan muke kara gode masa da kuma fatan insha Allahu kafin 12:00 na rana yayi nasara a ranar zabe.

Tarauni 2027 Majalisar Tarayya Ja’oji Clear…💥

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya kaiwa tsohon dan takarar majalisar Tarayya, Hon Ibrahim...
29/05/2026

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya kaiwa tsohon dan takarar majalisar Tarayya, Hon Ibrahim Lawan Mai Atamfa ziyarar barka da sallah da kuma fatan alheri.

Tarauni 2027 Ja’oji Clear….💥

29/05/2026

Yanzu-Yanzu 🔥🔥

Ja’oji na Abba Gida Gida

‘Yan takaran Gwamnan Jihar Kano a zaben 2027. Zabi gwaninka:1- Engr. Abba Kabir Yusuf - APC2- Comr. Aminu Abdulsalam Gwa...
29/05/2026

‘Yan takaran Gwamnan Jihar Kano a zaben 2027. Zabi gwaninka:

1- Engr. Abba Kabir Yusuf - APC
2- Comr. Aminu Abdulsalam Gwarzo - NDC

‘Yan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a zaben 2027: 1- Mallam Ibrahim Shekarau - APC2- Nasiru Yusuf Gawuna - NDC
29/05/2026

‘Yan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a zaben 2027:

1- Mallam Ibrahim Shekarau - APC
2- Nasiru Yusuf Gawuna - NDC

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya kai ziyarar barka da sallah zuwa gidajen tsofaffin ‘yan...
28/05/2026

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya kai ziyarar barka da sallah zuwa gidajen tsofaffin ‘yan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon Abubakar Zakari (Habu PA), Engr Haruna Ahmad Sabo da Hon Ibrahim Babangida Babus inda s**a tattauna batutuwa masu muhimmanci da zasu kawo cigaba a Tarauni dama Kano baki daya.

Tarauni 2027 Ja’oji Clear….💥

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya ziyarci gidan Hon Nasiru Ado Gezawa (Gezi) inda ya duba...
28/05/2026

Dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon M. Nasir Ja’oji ya ziyarci gidan Hon Nasiru Ado Gezawa (Gezi) inda ya duba matarsa abisa aiki da akayi mata a ciki.

Allah ya bata lafiya yasa kaffara ne, shi kuma Ja’oji Allah ya biya masa bukatunsa. Ameen

Alhamdulillah, an cigaba da daukan Shanun da dan takarar majalisar Tarayya, Hon M. Nasir Ja’oji yaketa rabawa ‘yan jam’i...
27/05/2026

Alhamdulillah, an cigaba da daukan Shanun da dan takarar majalisar Tarayya, Hon M. Nasir Ja’oji yaketa rabawa ‘yan jam’iyyar APC da al’ummar Tarauni dama Kano baki daya.

Allah ya biya masa bukatunsa. Ameen

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ja’oji Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ja’oji Media:

Share