Su'af Nigeria Hausa

Su'af Nigeria Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Su'af Nigeria Hausa, Marketing Agency, Kano.

Jarumar Masana'atar Kannywood Maryam Yahaya Ta Saki Zafafan Hotuna
11/05/2026

Jarumar Masana'atar Kannywood Maryam Yahaya Ta Saki Zafafan Hotuna

11/05/2026
Yadda sakataren gwamnatin jihar Kano, Dr Abdullahi Baffa Bichi, ya miƙawa mawaƙi Tijjani Gandu, takardar shaidar k**a ai...
12/08/2023

Yadda sakataren gwamnatin jihar Kano, Dr Abdullahi Baffa Bichi, ya miƙawa mawaƙi Tijjani Gandu, takardar shaidar k**a aiki a matsayin mataimaki na musamman ga gwamnan Kano akan mawallafa, tare da Darakta Sanusi Oscar 442, a matsayin mataimaki na musamman ga gwamnan Kano akan harkokin masana'antar Kannywood.

12/08/2023

FT: Athletic Club 0-2 Real Madrid.

Rodrygo Goes ⚽ 28'
Jude Bellingham ⚽36

Ousmane Dembele ya sauka a birnin Paris yayin da aka kulla yarjejeniya da PSG, in ji Fabrizio Romano.Barcelona da PSG su...
09/08/2023

Ousmane Dembele ya sauka a birnin Paris yayin da aka kulla yarjejeniya da PSG, in ji Fabrizio Romano.

Barcelona da PSG sun amince da dukkan bayanan yarjejeniyar, an kammala shirya takardu kuma za a bayyana komawar sa PSG a hukumance a wannan makon.

© SuAf_Nigeria_Hausa

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusif ya karbi bakoncin Jakadan Tarayyar Turai a Najeriya, Mr Richard Montgomery a fadar ...
09/08/2023

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusif ya karbi bakoncin Jakadan Tarayyar Turai a Najeriya, Mr Richard Montgomery a fadar Gwamnatin Kano.

Yayin ziyarar sun tattauna akan karfafa Dangantaka tsakanin Gwamnatin Kano da tarayyar Turai.

📸Umar Hamza Abubakar Maiqo

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Su'af Nigeria Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share