10/06/2026
Suratu Ibrahim (14:42)
🎙️ Recitation: Sheikh Al-Minshawi
﴿وَلَا تَحْسَبَنَّ اللَّهَ غَافِلًا عَمَّا يَعْمَلُ الظَّالِمُونَ ۚ إِنَّمَا يُؤَخِّرُهُمْ
لِيَوْمٍ تَشْخَصُ فِيهِ الْأَبْصَارُ﴾
“Kada ka yi zaton Allah bai san abin da azzalumai suke aikatawa ba. Allah dai yana jinkirta musu ne zuwa wata Rana wadda idanu za su tsaya cak saboda tsananin firgici da tsoro.