Jason Greatness

Jason Greatness Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jason Greatness, Marketing Agency, Kano.

24/09/2024

Bafa wai lallaɓa SLS muke akan ya cire kafet ɗin nan ba, abune da ya zama dole sai ya cire shi, bama buƙatar bamu hujja akai, idan har ba komai bane ka rubuta sunan tsohon ka a ƙasa amma ba namu Annabin ba, kuma k**a daina zaton wai sunan ka ka rubuta ba sunan ka bane ara kai, dan haka mu bama takai muke ba, ko ba'a takawa babu ladabi a ciki b***e kowa yasan anyi kafet ne dan a shimfiɗa kuma a taka shi.

Babu ruwan mu da sabgar ka, amma anan kan damu kake, bisa kyautata zato dama mun san ba da niyya kai ba tunda kai musulmi ne kuma kana son Manzan Allah, amma daga lokacin da masoya s**a ja hankali a kan wannan kuskuren muka fahimci akwai karancin sanin waye Annabi AlayHis Sallam tare da kai tunda ka tsaya bada hujja akan abinda kai kuma kake so ka nuna ba kuskure bane bayan shine mafi girman kuskure a wajen mu dama duk musulmai baki ɗaya.
Khalifa Habeebu Rasulullah II

Mu masoya Manzan Allah ne shi kaɗai!Ko iya masoya Annabi AlayHis Sallam na garin Kano su kaɗai ne to tabbas wallahi Anna...
23/09/2024

Mu masoya Manzan Allah ne shi kaɗai!

Ko iya masoya Annabi AlayHis Sallam na garin Kano su kaɗai ne to tabbas wallahi Annabi Muhammadu ya tara masoya, wanda beyi farin ciki da wannan ranar ba to tabbas babu zuciyar son Annabi AlayHis Sallam a ƙirjin sa ko waye!

Wallahi yau naga masoya tafiyayyu iya ganina, kowa ya futo dan nuna farin cikin sa da Shugaba AlayHis Sallam, tabbas wanda baya cikin farin ciki a wannan ranar ina mai tabbatar masa bazai taɓa farin ciki ba har abada, kuma yayi asara.

Takutahar Manzan Allah 1446/202

Matacciyar zuciya itace wacce take ajje son wani abu ko fifita son wani abu sama da Annabi Muhammadu ﷺ, ana gane rayayyi...
21/09/2024

Matacciyar zuciya itace wacce take ajje son wani abu ko fifita son wani abu sama da Annabi Muhammadu ﷺ, ana gane rayayyiyar zuciya ne ta hanyar adana son Annabi Muhammadu ﷺ a cikin ta, kuma ta ajje shi a wani waje na musamman da bata taɓa ajje komai ba sai shiii.

SANADIN ZUWANKA NE MUKA SAMU YANCI💪SAYYADINA RASULLALLAHISALLALLAHU ALAHI WASSALLAM😍
20/09/2024

SANADIN ZUWANKA NE MUKA SAMU YANCI💪

SAYYADINA RASULLALLAHI
SALLALLAHU ALAHI WASSALLAM😍

Kan Zuwansa Duniyata Tana Cikin Wani Hali😪Amma Zuwansa Muslinci Ya Bayyana 💛Akayeyin Adalci Aka Dawo Qaunar Juna💓Wallahi...
20/09/2024

Kan Zuwansa Duniyata Tana Cikin Wani Hali😪

Amma Zuwansa Muslinci Ya Bayyana 💛

Akayeyin Adalci Aka Dawo Qaunar Juna💓

Wallahi Babu Kamar Sayyadina Rasullallahi
Sallallahu Alahi Wassallam💞

16/09/2024

LALE DA FARIN GANI💪

SAYYADINA RASULLALLAHI
SALLALLAHU ALAHI WASSALLAM😍

Shugaban Masu Gaskiya  🤍🤍🤍Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️Yau Daren na masoyan madalubu Ne...
15/09/2024

Shugaban Masu Gaskiya
🤍🤍🤍
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️

Yau Daren na masoyan madalubu Neh

Ya Allah Kabamu Albarkachin Wannan Dare

Albarkar Manzon Allah
Sallallahu Alahi Wassallam😍

14/09/2024

Babu Hotonsa Ko Guda A Duniya 🥺
Amma kullum Cikin Qaunar sa Ake A Duniya 🥀🥰
MUHAMMADU RASULULLAH 🙇♥️💯

Soyayya Mafi Riba✨Itace Soyayyar Fiyayyen Halitta🤍Annabi Muhammadﷺ🥰🙏
13/09/2024

Soyayya Mafi Riba✨Itace Soyayyar Fiyayyen Halitta🤍Annabi Muhammadﷺ🥰🙏

12/09/2024

✺󰟬Nasan Ku Abokaina Baku Da Rowa
Danace

🍁Muhammadu Rasulillahi ﷺ 🍁󰟷✺
Zakuce🙅

Address

Kano

Telephone

+2349166469291

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jason Greatness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jason Greatness:

Share