Bn salees

Bn salees Graphics designer, animator, video editor, affiliate marketer, web developer and motion graphics.

18/04/2026
29/03/2026

Yadda aka gudanar da taron TIGTOBA NATIONAL BODY AGM

Ɗaukar hoto:

03/03/2026

Tarihi zai maimaita kansa insha Allah.
17 ga watan ramadan rundunar gaskiya tayi rinjaye a badar akan rundunar karya.

Imam Junaidu Abubakar Bauchi

02/03/2026

Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar da cewa ta kammala rajistar dalibai 2,243,816 domin jarabawar UTME ta shekarar 2026.

Wannan adadi ya zarce matakin farko na miliyan 1.5 da aka samu a tsakiyar watan Fabrairu, lamarin da ke nuna ƙaruwa mai yawa a yawan masu neman shiga manyan makarantu a ƙasar nan.

27/02/2026

A wannan watan na Ramadan muna kawo muku Tafsirin Alqur'ani na Professor Isa Ali Pantami misalin ƙarfe Biyu na kowacce rana.

Ɗaukar Nauyi: Dahir Spices

27/02/2026

A wannan watan na Ramadan muna kawo muku Tafsirin Alqur'ani mai girma na Sheikh Dr Nasidi Abubakar Goron Dutse a kowacce rana misalin ƙarfe shida na yamma.

Ɗaukar Nauyi: Afnan Furnitures

09/02/2026

Ajay Devgn babban jarumi ne kuma yayi finafinai masu ƙyau da s**a samu fassara.

Ku rubuta mana wanne kuke son kalla daga cikin finafinan sa.

28/01/2026

Ku kasance da Shirin Siyasa Rigar Yanci tare da Amb. Engr. Yusuf Sulaiman (Anderson) misalin ƙarfe goma na dare.

06/12/2025

Mu dena tambayar me ƙasar tayi mana, mu koma tambayar me muka yiwa ƙasar mu don ganin ta ci gaba.

03/12/2025

Address

Kano

Telephone

+2348104336741

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bn salees posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bn salees:

Share