22/08/2022
Trading yarabu kashi kashi
1: scalper
2: Day trader
3: swing trader
4: positional trader / invertor
* scalpers
Scalping trader shine trade in da mutum xaiyi n dan karamin lokaci 1min 2min har 15min .
Mafi yawancin wannan traders in suna anfani da technical analysis ko yanayin hawa da saukan kasuwa , da kuma order book .
* Day Trader
Day trading shine trade in da xaka shine aranan kuma kafita acikin wannan ranar.
A day trade dole sai kayi afani da technical analysis domin kasan wani abu zakayi trade insa Zakaringa bin riba kadanne domin kasamu kashiga wani coins in shima yabaka riba Wannan kalan trade inyana da kyau sosai , kuma zai baka riba, Amma yana da risk domin sai ka kasance mai kulawa sosai.
Swing Trader
Swing trade wannan kalan trade in yana da bukatar mutum yayi anfani da time frame mai tsayi kamar 8hrs , 1day week
Zaka iya yinshi na tsawan kwanaki kuma har wata.Abin da kawai akeso acimma acikin wannan kalan trade inshine riba mai yawa ko nace farashin coins in yatashi sosai. Kafin kashiga kalan wannan trade in mutum yana da kyau yaduba coins Wanda yake akasa sosai domin shine Wanda xai baka riba , bayan yatashi . Shima kamar day trade yake, domin ana anfani d technical analysis ne
Idan kuma yakasance mutum xai rike shine sai yayi anfani da fundamental analysis da technical analysis . Swing trading wannan shine kalan trade inda sabon Dan crypto yakamata ace yanayi domin shine mafi dacewa dashi.
*day trade yana san mutum daxai ringa yanke shawara da wuri sannan kuma yana cin lokacin mutum , amma swing trading xaibawa mutum damar yin aikin sa bayan yariga yasiya coins indaxaiyi trade insa.
POSITION TRADER OR INVESTOR
Shi wannan trade in yana da bukatar anfani da time frame Mai tsayin like week time frame, month time frame .
Sannan da fundamental analysis ake anfani domin shiga cikin wannan trade in
Wannan kalan trade mafi yawanci yana daukar lokaci mai tsayi 5 month in xuwa 5 years koma sama da hakan.
Dr coins