Arewa trends

Arewa trends Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa trends, Social Media Agency, Kurna Bajuwa Road, Ungogo, Kano.

Fadi kalma daya tak Akan kwankwaso
06/02/2026

Fadi kalma daya tak Akan kwankwaso

30/01/2026

Dakyar zaka sha dogo

26/01/2026

WAYAR DA KAI: SANIN HAKKIN KA A GABAN ’YAN SANDA
A Najeriya, ɗan sanda ba shi da ikon k**a mutum haka kawai ba tare da hujja ba.
Doka ta fayyace cewa duk k**a dole ne ya kasance bisa zargi mai ma’ana da bayani a fili.
📌 Abin da ya wajaba ɗan sanda ya yi:
Ya faɗa maka laifin da ake zarginka da shi.
Ya nuna cewa jami’i ne na gaskiya.
Ya bi ka’idojin k**a mutum k**ar yadda doka ta tanada.
❌ Abin da bai halatta ba:
K**a mutum don tsoratarwa.
Tsare mutum ba tare da dalili ko kotu ba.
Cin zarafin iko da sunan aiki.
⚖️ Ka sani:
Kana da ’yancin yin tambaya.
Kana da ’yancin kiran lauya ko dangi.
Kana da ’yancin kai ƙara idan an take maka haƙƙi.
Sanin doka ba tawaye ba ne — kariya ce.
Shiru a kan zalunci yana ƙarfafa zalunci.
📢 Mu wayar da kan juna.
📌 Mu tsaya kan gaskiya da doka.



’aGaCinZarafi

📌 DOKA TA FI JITA-JITAA bisa kundin tsarin mulkin Najeriya,idan Gwamna ya canza jam’iyya, ba dole ba ne Mataimakin Gwamn...
26/01/2026

📌 DOKA TA FI JITA-JITA
A bisa kundin tsarin mulkin Najeriya,
idan Gwamna ya canza jam’iyya, ba dole ba ne Mataimakin Gwamna ya bi shi.
👉 Gwamna da Mataimaki ana zabar su tare, amma doka ta ba kowannensu ‘yancin kansa bayan sun hau mulki.
👉 Mataimakin Gwamna ba zai rasa kujerarsa ba saboda kawai bai canza jam’iyya ba.
👉 Gwamna ba shi da ikon korar Mataimaki kai tsaye, sai dai ta hanyar tsige shi (impeachment) da Majalisar Dokoki.
⚖️ Doka a bayyane take:
Ra’ayin siyasa daban, amma kundin tsarin mulki shi ne gatan kowa.
🧠 Mu koya doka, mu raba ta da jita-jita.

20/01/2026

Address

Kurna Bajuwa Road, Ungogo
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa trends posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa trends:

Share