Mujahid Salisu Aisami

Mujahid Salisu Aisami A graphic designer

Alhamdulillah! Barr. Abba Hikima ya  jagoranci shiryawa da gudanar da zabukan jihohin Borno da Yobe cikin nasaara. A kow...
09/02/2025

Alhamdulillah! Barr. Abba Hikima ya jagoranci shiryawa da gudanar da zabukan jihohin Borno da Yobe cikin nasaara. A kowanne daga cikin wadannan jihohi, mun zabi Conveners na The Movement (Tafiyar Matasa) guda 9 da kuma shugaba 1 wato Lead Convener.
Allah sakawa kowa da alkhakri. Allah ya taya shugabanni riko. Allah ya bamu nasara.

Alhamdulillah! Today, subject to senate approval, I have added LLM to my academic credentials- it’s now BSc, LLB, BL, an...
07/02/2025

Alhamdulillah! Today, subject to senate approval, I have added LLM to my academic credentials- it’s now BSc, LLB, BL, and LLM.

It has not been easy balancing the demanding life of a practicing lawyer, managing a law firm, handling numerous cases across all the courts in Nigeria, and simultaneously pursuing an academic degree.

Thanks to my teachers in persons of Prof. Aisha Haruna, Prof. B.M Tijjani, Dr Nuruddeen Muhammad and Prof. Babaji who supervised, examined and guided me through this.

07/02/2025
Matukar Son MANZAN ALLAH S.A.W ya ratsa zuciyarka bazaka iya nufar kowa da sharri ba sai dai alkairi Salisu Aisami
20/02/2024

Matukar Son MANZAN ALLAH S.A.W ya ratsa zuciyarka bazaka iya nufar kowa da sharri ba sai dai alkairi

Salisu Aisami

13/01/2024

INAMA INAMA

05/12/2023

Ya Allah

Katin Gayyatarka a matsayin ka na masoyin MANZAN ALLAH
12/10/2023

Katin Gayyatarka a matsayin ka na masoyin MANZAN ALLAH

06/10/2023

Alhmdlh

Kada ganin mutum cikin saɓon Allah Ya sanya ka rainashiKa ƙyamaci saɓon Allah, amma kada ka tsani mai saɓon, mai  yuyuwa...
06/09/2023

Kada ganin mutum cikin saɓon Allah Ya sanya ka rainashi

Ka ƙyamaci saɓon Allah, amma kada ka tsani mai saɓon, mai yuyuwa ya fi ka kusanci da Allah

"Ba za mu iya hana mutane su kalle mu da fuskoki mabambanta  ba,amma za mu iya tabbatar musu da zahirin fuskarmu ta hany...
06/09/2023

"Ba za mu iya hana mutane su kalle mu da fuskoki mabambanta ba,

amma za mu iya tabbatar musu da zahirin fuskarmu ta hanyar ayyukanmu ".

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujahid Salisu Aisami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mujahid Salisu Aisami:

Share