Sadeeq Muhd Fx

Sadeeq Muhd Fx Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sadeeq Muhd Fx, Internet Marketing Service, Kano.

Forex trading ✅
Crypto trading ✅
Dex Trading ✅
Sythtantic trading ✅
08138807335☎️

CEO BLOCKCHAIN ACADEMY ❤️❣️

If you can't holding you cant Reach 👌

Free signal group 👇
https://t.me/SadeeqmuhdfxFreesignalgroup

17/03/2026

Sauti mafi Dadin Saurara🧏‍♂️

innalillahi wa'ina ilaihi raju'un 😭 Allah yabaka lafiya 🤲
15/03/2026

innalillahi wa'ina ilaihi raju'un 😭

Allah yabaka lafiya 🤲

10/03/2026

Allah yasa mudace da Lailatur Khadir🤲

DON ALLAH DUK WANDA YAGA WANNAN SAKO YA YADASHI DOMIN YAN'UWA SU AMFANAFalalar Sallar Tahajjud a goman ƙarshe na watan R...
08/03/2026

DON ALLAH DUK WANDA YAGA WANNAN SAKO YA YADASHI DOMIN YAN'UWA SU AMFANA

Falalar Sallar Tahajjud a goman ƙarshe na watan Ramadan suna da girma sosai a Musulunci. Wadannan kwanaki goma na ƙarshe su ne mafi alheri a watan Ramadan saboda akwai Laylat al-Qadr (Daren Lailatul Qadr) a cikinsu. Ga wasu daga cikin falalolin:
1. Kusanci da Allah
Sallar Tahajjud tana sa bawa ya kusanci Allah sosai, domin ana yin ta a lokacin dare yayin da mutane da yawa suke barci. Wannan yana nuna tsantsar ibada da ƙaunar Allah.
2. Lokacin da ake karɓar addu’a
A cikin dare Allah yana saukowa zuwa sama ta farko yana cewa:
“Wane ne zai roƙe Ni in ba shi? Wane ne zai nemi gafara in gafarta masa?”
Saboda haka Tahajjud lokaci ne mai kyau na yin addu’a.
3. Neman samun Lailatul Qadr
A goman ƙarshe na Ramadan Manzon Allah Muhammad yana ƙara ƙoƙari sosai a ibada domin neman daren Laylat al-Qadr, wanda ibada a cikinsa ta fi ibadar shekaru 1000.
4. Gafarar zunubai
Yin sallar dare da istigfari yana zama sanadiyyar gafarar zunubai da ƙara lada.
5. Samun lada mai yawa
Duk raka’ar da mutum ya yi a cikin dare, musamman a Ramadan, Allah yana rubuta masa lada mai girma.

Alhamdulillah basu kâshe Abba ba, barazana ce kawai sukayiYanzu haka ana shirye shiryen karbo shi. Alhassan mai Lafiya ✍...
07/03/2026

Alhamdulillah basu kâshe Abba ba, barazana ce kawai sukayi

Yanzu haka ana shirye shiryen karbo shi.

Alhassan mai Lafiya ✍️

YADDA ZAKA KUSANCI WATAN AZUMIN RAMADAN, •Karanta wani sashe na Alƙur'ani Mai Girma (ko da shafi kaɗan ne).•Yin sallah a...
14/02/2026

YADDA ZAKA KUSANCI WATAN AZUMIN RAMADAN,

•Karanta wani sashe na Alƙur'ani Mai Girma (ko da shafi kaɗan ne).

•Yin sallah a kan lokaci tare da nafila.

•Yin addu’a da istigfari bayan kowace sallah.

•Yin sadaka ko taimako ko da kaɗan ne.

•Kiyaye harshe da halaye masu kyau.

•Koyi kyawawan dabi’u daga rayuwar Annabi Muhammad (SAW).

•Tsarin kwanaki 30
Kwanaki 1–10:
– Mayar da hankali kan karatun Alƙur’ani da gyaran halaye.
– Ka fara saba yin Tarawihi kullum.

•Kwanaki 11–20:
– Ƙara sadaka da taimakon mabukata.
– Ƙara nafila da addu’a musamman da dare.

•Kwanaki 21–30:
– Ƙoƙari wajen ibada sosai (musamman daren ƙarshe).
– Yin istigfari da neman gafara sosai.
– Niyyar ci gaba da kyawawan ayyuka bayan Ramadan.

Allah yabamu ikon Aikatawa 🤲

Allahu Akbar 😭Tabbas jiya nayi mafarkin da ya tabamin zuciya,Nayi mafarki jiya daddare yadda aka nunamin a mafarkin shin...
08/02/2026

Allahu Akbar 😭

Tabbas jiya nayi mafarkin da ya tabamin zuciya,
Nayi mafarki jiya daddare yadda aka nunamin a mafarkin shine Aljannah Allahu Akbar 😭
Amma Kuma an nunamin wani darasi a aciki akan mata,

yadda mafarkin ya kasance, Alllah yakaini zuwa aljannah duk Wasu kayan Alatu da ake kwatanta aljannah Allah ya nunamin Sannan Kuma Allah yayi sama Dani acikin aljannah a chan saman akwai wata hanya wacce ta rabu gida uku wata tayi gabas wata tayi yammah wata Kuma ta mike zuwa wata Kofa Mai launin Gold 🪙 a daidai wannan kofar a nunamin cewa da yawan mata basa iya wuce wannan kofar suna zuwa saidai suyi hanyar da ta tafi zuwa yammah basa iya mikewa zuwa wannan kofar,

Allah ya nunamin yadda dabobbi suke wucewa batare da wani Abu ya taresu nikuma Allah sai yabarni a bakin wannan kofar duk Wanda Yazo wucewa sai ya gaisar Dani musamman Abinda Allah yafi nunamin shine Giwa🐘 idan tazo wucewa zata gaisar Dani saina bata waje ta wuce,

bayan na farka daga wannan mafarkin na ringa tambayar kaina cewa shin Mai yasa da yawan mata basa iya wuce wannan kofar ?

Allah yasa mudace 🤲

A addinin Musulunci, mutum zai shiga Aljannah da yardar Allah.Ga hanyoyi guda 6 Wanda idan ka Rikeso zasu Kai ka zuwa ga...
07/02/2026

A addinin Musulunci, mutum zai shiga Aljannah da yardar Allah.

Ga hanyoyi guda 6 Wanda idan ka Rikeso zasu Kai ka zuwa ga Allah

1.Imani da Allah ɗaya da ManzonSa Muhammad (SAW)

2.Yin sallah yadda ya kamata a kan lokaci.

3.Yin ayyukan alheri, kamar taimakon mutane, gaskiya, da kyawawan halaye.

4.Guje wa haram da zalunci.

5.Yin tuba idan an yi kuskure, domin Allah Mai gafara ne.

6.Bin koyarwar Alƙur’ani da Sunnah a rayuwa.

A ƙarshe, rahmar Allah ce ke sa mutum ya shiga Aljannah, saboda haka ana bukatar mutum ya riƙa roƙon Allah da yin aiki nagari.

Address

Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadeeq Muhd Fx posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share