IRO politics

IRO politics IBRAHIM ALIYU(MD/CEO IRO SPECIAL YOGHURT)

24/06/2026

Matsalar tsaron arewa 😭😭

24/06/2026

Wallahi alummar gari da hukuma basuyiwa wannar baiwar Allahn adalciba Kuma yazama wajibi abi hakkin jininta
AREWA KENAN😭😭

23/06/2026
YANZU-YANZU: An tabbatar da mutuwar Alhaji Muhammadu Mai Barga Besse, tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Karamar Hukumar K...
23/06/2026

YANZU-YANZU: An tabbatar da mutuwar Alhaji Muhammadu Mai Barga Besse, tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Karamar Hukumar Koko/Besse a Jihar Kebbi, yayin da yake tsare a hannun masu garkuwa da mutane.

23/06/2026

Wallahi karmuci amanar Alummarmu wajen zaben mutanen banza

Hmm idan karya zamuke karewa dukkanmu bazamu tsiraba
23/06/2026

Hmm idan karya zamuke karewa dukkanmu bazamu tsiraba

23/06/2026

My AREWA people thank you ammadai mukoma yanzukam Kan matsalolinmu mucigaba da bude wuta tunda mun fahinci basason haka

23/06/2026

Wallahi babu komai a maganarshi sai tsabar gaskiya amma danallah hakazamuci da zama muna kallo bazamu chanza wadannan mutamenba?

Address

Kano

Telephone

+2348029141160

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IRO politics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IRO politics:

Share