Khaleed Sunusee Rabiu

Khaleed Sunusee Rabiu I'm affiliate I help people by show them it to make money 🤑💰 with their smartphone

19/08/2025
Kunce Kuna Son Ruwan Sama, Amma Idan Ya Sauka Sai Ku Rufa Lema Kuyi Tafiyarku.Kunce Kuna Ƙaunar Hasken Rana, Amma Idan T...
09/04/2025

Kunce Kuna Son Ruwan Sama, Amma Idan Ya Sauka Sai Ku Rufa Lema Kuyi Tafiyarku.

Kunce Kuna Ƙaunar Hasken Rana, Amma Idan Ta Hasko Sai Ku Nemi Inuwa Ku Fake.

Kunce Kuna Son Iska, Amma Idan Ta Kaɗa Sai Ku Garƙame Tagoginku, Wundunanku.

Wannan Dalilin Ne Yasa Tsoro Yake Kamani A Duk Lokacin Da Kuka Ce Kuna Sona.

Wannan Maganar Tana Cikin Maganganun Da Suke Fassara Ainahin Halin Ɗan Adam.

© Khaleed Sunusee Rabiu

Eid Mubarak
31/03/2025

Eid Mubarak

Alhamdulillah
19/11/2024

Alhamdulillah

10/08/2024

Address

Kano
1234567890

Telephone

+2347062308900

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khaleed Sunusee Rabiu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khaleed Sunusee Rabiu:

Share