Shareef Akibu Usman Tofa

Shareef Akibu Usman Tofa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shareef Akibu Usman Tofa, Social Media Agency, kabara kano, Kano.

12/01/2025
Allah Dan Darajar Annabi muhammad 💞 S A W Dan Darajar Sahabbansa Dan Darajar Ahlayansa Dan Darajar Manyan Bayin Allah Al...
06/11/2022

Allah Dan Darajar Annabi muhammad 💞 S A W Dan Darajar Sahabbansa Dan Darajar Ahlayansa Dan Darajar Manyan Bayin Allah Allah Dan Darajar Sidi Abdulqadir Jilani Ya Allah Ka Hadakan Yayan Mallam Kabara Allah Wanda Ya Kasance Shedanin Cikinsu Allah Ka Shiryeshi Inyanada Rabo Allah Inkuma Akasin Haka Allah Ka Gaggauta Futar Musu Dashi Allah kasa S**asance Kamar Yanda Mallam Kabara Yake Allah Duk Wanda Zai Kasance Zai Kawo Musu Wata Matsala Bayan Hadinkansu Allah Karka Bashi Nasara Allah Duk Wanda Ya kasan Ce Baya Qaunar Haka Allah Ka Kauda Manashi Allah Ka Bamu Nasara Akan Abokan Gabar mu Allah Duk Wanda Baya Qaunar Ganin Ci Gabammu Allah Ka Kauda Mana shi

A Karshe Kuma Innaiwa Kowa Fatan Alkairi Allah Ka Cire Mana Abunda Yake Damun mu Nadaka Girman Kai Da San Mulki Dan Wayannan Abun Guda Biyu Suna Daga Cikin Muhimman Abubuwan Da S**a Shigar DAMU Wannan Halin Da Muke Ciki

SANNAN KUMA DAN ALLAH INDA NAI KUSKURE A GYARAMIN DAN NI JININ ADAMU NE BANHUCE HAKAN BA

ALLAH YASA MUDACE

Address

Kabara Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shareef Akibu Usman Tofa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share