Maidarasu Global Services

Maidarasu Global Services Dealer in All kind of Textile,Fabrics Shoes&Bags, and fashion design .

DA TARIN YU YU YU GARA DAYA KWAKWKWARA.....Wani  bawan Allah ne ya sayi shadda ya kara siya amma duk abanza da ya wanke ...
29/01/2024

DA TARIN YU YU YU GARA DAYA KWAKWKWARA.....
Wani bawan Allah ne ya sayi shadda ya kara siya amma duk abanza da ya wanke shikenan ta gama yawo seta kode ta yamushe babu inganci ko kadan, har ta kai yace yadi ze koma sa wa . Nanfa wani abokin harkar mu ya bashi shawara kan cewa akwae gurin da yake siyan kaya in yanaso ze hadashi da su, saboda su kayansu ba tarin yu yu yu bane, kaya suke siyarwa masu kyau da inganci, kuma dadin dadawa suna kano amma babu bata lokaci gurin turo kaya zuwa wasu state din, nida nake Abuja da na se kaya suke doromin a mota kan kace me kayana sun zo. Nanfa wannan abokin yayiwa companinmu wato Maidarasu Global Services magana yanasan shadda, nan muka tura masa sanfur take ya zabi kaloli ya saya, bayan kayan sun isa gareshi nanfa yayi ta godia, yanzu de maganar da nake muku ya zama babban abokin huldar mu.
Dan haka kuma ku tawo Companin mu ku sayi naku kayan cikin farashi me sauki da kuma inganci.
Zaku iya samun mu akan lambobi k**a haka 07061515087,07018869103

Ina yan uwana iyan mata da zawara, Manyan mata harda na gidajen aure, na kasar NIGER CAMEROON DA CHADI,GHANA ma na sako ...
28/01/2024

Ina yan uwana iyan mata da zawara, Manyan mata harda na gidajen aure, na kasar NIGER CAMEROON DA CHADI,GHANA ma na sako da ku. Uwa mabada mama wato NIGERIA kebama ban manta da ke ba. Yauma shararren Companin nan na yanar gizo wanda aikinsu ya karade fadin ko ina wato Maidarasu Global Services sun sake zuwa muku da tsala tsalan BAZIN SHADDA (Madam Getzner) akan farashi 5000 per yard kacal Available in 3,4,5,6,7 and 10 yards ⬆️⬆️⬆️.
For call or DM 07061515087,07018869103 ko kuma ta wannan link din da cikin comment section

MACE ITACE ADO, ADO SHINE MACEYake iyar uwa kisani bazaki cika wadda ta amsa sunanta  har se kin kulla alaka da ado sabo...
23/01/2024

MACE ITACE ADO, ADO SHINE MACE
Yake iyar uwa kisani bazaki cika wadda ta amsa sunanta har se kin kulla alaka da ado saboda kowa da ado yasan mace bada sabanin haka ba, kisani ado baseda kaya masu tsada ba kede in har kin samu inda zaki sayi ingantattu kaya ba inda zaki sayi kwashi kwaraf ba ae zance ya kare .
Shiyasa nazo miki wani farin albishir na samuwar katafaren Company na yanar gizo wanda aikinsu ya karade fadin kasar nan Compani ne da bazaki danasani a dalilinsu ba, sunada amana hakanama kayansu basu da haufi akansu duk abinda kika siya kikaga sabanin haka a shirye suke sun canja miki,kede kawai kada ki tsaya jinkiri kawai ki tuntubesu. Wannan Companin ba koawanne ba face MAIDARASU GLOBAL SERVICES yana acikin garin kano amma aikinsa yana ko ina .
Zaku iya tun tubarmu akan wannan lambobin 07061515087,07018869103 ko kuma ta link dinmu na watsapp dake kasa se ku danna ze kaiku watsapp group dinmu a kasan comment.

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA......  A kowane lokaci yana daga cikin hanyoyin da zaka godewa Allah in yama ni'ima shine ...
22/01/2024

SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA......
A kowane lokaci yana daga cikin hanyoyin da zaka godewa Allah in yama ni'ima shine a ganta a jikinka in Allah ya horema to kaci me kyau kasha me kyau ka saka me kyau hakan na daga cikin godema ni'imar Allah, shi ado abin sone har a addini shiyasa ma malamai s**a gayamana in zamuje masallaci muci ado muyi kwalliya musa sutura me kyau .In kuwa hakane, yau nazo muku da wasu tsala tsala SHADDODI masu kyau da inganci basa zuba ballantana kodau, in kase wannan shaddar to magana ta kare zakaji dadinta zakayi binni zaka bubbuda acikin jama'a.
Me kake jira kawai ka tawo katafaren Companin nan na Maidarasu Global Services kasamu taka akan farashi mai sauki 4500 per yard kacal .
Zaku iya samun mu akan wannan lambobi k**ar haka 07061515087,07018869103 ko kuma ta watsapp link dinmu https://chat.whatsapp.com/ITt2ehViRSR1AVy8kWsZbA

A.M.SAGEER GEN.ENTERPRISE (komai da ruwanka ) ina masu San kece raini cikin abokai  to ga dama ta samu munzo muku da tsa...
16/01/2023

A.M.SAGEER GEN.ENTERPRISE (komai da ruwanka ) ina masu San kece raini cikin abokai to ga dama ta samu munzo muku da tsalan tsalan shaddodi cikin farashi me sauki da inganci
Zaku iya samun mu ko ta hanyar watsapp akan wannan lambar 07061515087,07018869103 ko kuma Zaku iya samun mu a group dinmu kaitsaye domin samun kayan da ta wannan link

https://chat.whatsapp.com/IKXcz7qCF1RBSuXRDx8Xnc

12/12/2022
A.M.SAGEER GEN.ENTERPRISE (komai da ruwanka ) ina masu San kece raini cikin kawaye to ga dama ta samu munzo muku da tsal...
12/12/2022

A.M.SAGEER GEN.ENTERPRISE (komai da ruwanka ) ina masu San kece raini cikin kawaye to ga dama ta samu munzo muku da tsalan tsalan jakunkuna cikin farashi me sauki da inganci
Zaku iya samun mu ko ta hanyar watsapp akan wannan lambar 07061515087 ko kuma Zaku iya samun mu a group dinmu kaitsaye domin samun kayan da ta wannan link

https://chat.whatsapp.com/IKXcz7qCF1RBSuXRDx8Xnc

Address

Aminu Kano Way G/dutse
Kano

Telephone

+2347061515087

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maidarasu Global Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share