Dan wali Crypto

Dan wali Crypto Sunana Abubakar Adamu sa'ad, wanda ake min laƙabi da ɗan wali, an haifeni a jahar kano kasar najeriya, kuma ni musulmi ne

masha Allahu
01/04/2026

masha Allahu

Allah sarki talaka, kullum dai mune a wahala
31/03/2026

Allah sarki talaka, kullum dai mune a wahala

A bonding curve yake amma zai iya yin graduation
30/03/2026

A bonding curve yake amma zai iya yin graduation

Ashe ya yi mana 2X, har ya dawo ban sani ba😭
28/03/2026

Ashe ya yi mana 2X, har ya dawo ban sani ba😭

bismillahi
28/03/2026

bismillahi

LABARI DA ƊUMI ƊUMI, GAME DA LILPEPE🐸 Little Pepe is officially going LIVE on 30th April 2026 🚀Don’t miss your chance to...
27/03/2026

LABARI DA ƊUMI ƊUMI, GAME DA LILPEPE

🐸 Little Pepe is officially going LIVE on 30th April 2026 🚀

Don’t miss your chance to be part of the next biggest meme movement in crypto 💥

⏳ The countdown has begun…
👉 Join Now: littlepepe.com

Da alama zai iya yin 1X amma signal ɗin bai da karfi sosai amma ko 50% mutum ya samu zai iya fita                       ...
27/03/2026

Da alama zai iya yin 1X amma signal ɗin bai da karfi sosai amma ko 50% mutum ya samu zai iya fita

Alhamdu lillahi lillahi, An kammala hidimar sunan Abdallah bin Abubakar DAN WALI CRYPTO, na daɗa samun nutsuwa sosai, ba...
26/03/2026

Alhamdu lillahi lillahi, An kammala hidimar sunan Abdallah bin Abubakar DAN WALI CRYPTO, na daɗa samun nutsuwa sosai, bayan hutun kwana 2 da na je, to yau zamu ɗora daga inda muka tsaya in sha Allahu.

24/03/2026

Aslm abokaina barkan mu da safiya ☕

Masha Allahu, mu kwana lafiya 1###XX 🛌
23/03/2026

Masha Allahu, mu kwana lafiya 1###XX 🛌

23/03/2026

waɗanda s**a shiga token ɗin da na saka ɗazu, da zarar ya taɓa 1M MC ku fita👂

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, zan fara da wannan 👇
23/03/2026

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, zan fara da wannan 👇

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan wali Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share