Door To Door Abba 4+4

Door To Door Abba 4+4 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Door To Door Abba 4+4, Social Media Agency, Sheka bus stop kano Nigeria, Kano.

With Abba Kabir Yusuf – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
15/02/2026

With Abba Kabir Yusuf – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Ya Allah, Kai ne Mai juyar da zukata, Kai ne Mai bayarwa ba tare da iyaka ba. Ina roƙonKa da Ka sa alheri ya zo ta hannu...
22/01/2026

Ya Allah, Kai ne Mai juyar da zukata, Kai ne Mai bayarwa ba tare da iyaka ba. Ina roƙonKa da Ka sa alheri ya zo ta hannun shugabanninmu. Ya Allah, Ka sa hankalin Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sauka a kaina, Ka sanya ni cikin waɗanda za a duba da idon rahama. Idan akwai rabona na babur a wannan alheri, Ya Allah Ka sauƙaƙa, Ka sa a rabani, domin ina buƙata, kuma Kai ka san halina. Ya Allah, Ka sanya wannan buri nawa ya zama alheri a gare ni a duniya da lahira

Âhleepha
22/1/2026

29/12/2025
24/12/2025

Inalillahi Wa'inna Ilaihir Raji’un Allah yayiwa
Hon. Aminu Sa'ad Ungoggo rasuwa
Muna addu'ar Allah ya gafarta masa.

"Rukunin Mata Kenan Suma!Domin suma mata ba a bar su a baya ba. Duk suna cikin tsaro, kariya, da tallafi don ganin ci ga...
23/12/2025

"Rukunin Mata Kenan Suma!
Domin suma mata ba a bar su a baya ba. Duk suna cikin tsaro, kariya, da tallafi don ganin ci gaban su da na al’umma gaba ɗaya."

001
23/12/2025

001

Gaskia ne oga
10/12/2025

Gaskia ne oga

Madugu Uban Tafiyar
08/12/2025

Madugu Uban Tafiyar

2027: Wa zaku zaba a matsayin gwamnan Kano?
04/12/2025

2027: Wa zaku zaba a matsayin gwamnan Kano?

06/11/2025

Big shout out to my newest top fans! Abduljalalu Bala, Idrsi Abdullahi, Queen Ruky, AB Garindau, Salisu Garba Welfare, Abdulsamad Abdullahi

17/10/2025

Ana Neman Wanda Zai Cinye Taliya Leda Daya Akan Naira 100k

17/10/2025

Ya Sunan Screenshot Da Hausa ?

Address

Sheka Bus Stop Kano Nigeria
Kano

Telephone

+2348160601962

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Door To Door Abba 4+4 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Door To Door Abba 4+4:

Share