Hon musbahu abdullahi Gaya

Hon musbahu abdullahi Gaya NO KING AS GOD

Mai girma danmajalisa Hon Dr. Ghali Mustapha yana taya Al,Umar Musilmai duniya Musamma na jahar Kano dana Gaya Ajingi Al...
13/09/2025

Mai girma danmajalisa Hon Dr. Ghali Mustapha yana taya Al,Umar Musilmai duniya Musamma na jahar Kano dana Gaya Ajingi Albasu murnar zagayowar ranar da aka haifi fiyaiyan halilta Annabi Muhammad s a w πŸ’™ 🀲

Golden member Hon Dr. Ghali Mustapha Allah ya Kara baka ikon cigaba da aiyukan alkairi a yanki Gaya ajingi albasu AminIn...
30/07/2025

Golden member Hon Dr. Ghali Mustapha Allah ya Kara baka ikon cigaba da aiyukan alkairi a yanki Gaya ajingi albasu Amin

Infrastructure Development:
Hon Ghali Mustapha Tijjani .

1. Renovation of More than 100 boreholes across the 3 local Governments Areas.

2. Construction of Jumaat Mosque at Gazamo Wuromango.

3. Construction of a mosque at Gazamo Kashagala.

4. Renovation of a mosque at Kwangwarmi Gidan Magaro.

5. Renovation of Juma'a mosques at Mangari.

6. Renovation of Mosque at Mangarin Fulani.

7. Renovation of road at Kwangwarmi Gajeran Ganji.

6. Renovation of computer block at GGSS Gaya

B. Reconstruction of Drainage at Fanda.

10. Construction of blocks of two classes at Chillori, Faragai ward.

II. Installation of 36 solar powered lights.

12. Renovation of Mosques at Garkern Faragal ward

13. Renovation of Mosques at Gwagi Faragal ward.

14. Construction of mosques at Burburwa

15. Construction of mosques at Makera Gagarami. 16. Construction of Islamiyya at Hamdullahzarami

17. Construction of culvert at Layin Gidan Dahiru Shugaba Fanda.

18. Renovation of Culvert near Maliam Babaye House.

19. Construction of one block of Islamiyya school at Zangon Gulya.

20. Construction of Islamiyya School at Gaya GRA (Ongoing).

21. Purchase of Overhead tank in Gaya

22. Construction of mosque at Rude Ringi Saya Saya

23. Construction of mosque at Rude Makera.

Community Engagement and Support:

1. Appointment of (30) ward coordinators

2. Appointment of (10) Personal Assistants.

3. Appointment of (12) Ambassadors.

4. Allowances disbursed to stakeholders.

Cver 30,000,000.00 (Thirty Million Naira) paid and disbursed either as aliow-ances, grants or Assistance since inaugration.

Legislative Contributions:

1. PRESENTATION OF BILLS FOR:

-Establishment of Federal College of Agriculture, Albasu.

Establishment of Federal College of Health Science, Gaya

-Establishment of Federal Medical Centre, Ajingi

- National Commission for Colleges of Health Science Education (Establishment) Bill, 2023

-Agricultural Research Council of Nigeria Act (Amendment) Bill, 2023

2. MOTIONS

-To investigate and identify Oil and Gas Companies favoured to lift Nigeria's Crude Oil and put in place effective mechanisms to which companies will be quoted in the Nigeria Ex change Group (NEG)

-Supported over 50 various motions on the floor of the House which has postive impact

to the nation.

Education and Social Support:

1. Payment of school fees of 100 orphans.

2. Payment of 1,000,000.00 for the purchase of 4 plots of land for a cemetery at Fanda,

3. Payment of 500,000.00 for the Renovation of Mallarm Nuhu's Mosque in Fanda.

4. Payment of 1500,000.00 to BUK Students.

5. Donation of 3,000,000.00 for Salian Celebration to the three LGA

5. Payment of N300,000.00 to K*T Students.

7. Purchase of 10 mattresses for coppers at GSS Fanda

8. Purchase of four plots of land for the expansion of GGSS Fanda

9. Purchase of 50 chairs for Hamdullahi Islamiyya.

10. Purchase of 150 school chairs for GSS & GGSS Fanda.

11. Donation of N500,000.00 to Ajingi Jumaat Mosque,

12. Renovation of 40 hand pumps at Ajingi.

13. Donation of 1,000,000.00 million to Gaya central masque

14. Donation of N300,000 to Gaya Izala Mosques.

15. Donation of N400,000 to Gaya 'Yan Achaba Es**rt.

16. Donation of N100,000 to Gaya Fillars.

17. Donation of N500,000 to Gaya Hubsi Committee.

18. Donation of Keken Guragu To Mallam Bashir Gurgu

19. Sponsorship of Masters programme in china for

20. sposnorship of 1 student in istiqama University Kano

20. sposnorship of 3 Undergraduate students in Al-Hikma University Kwara State

21. sponsorship of field trip of students from Ubaiyu Nursery & Primary School for ten days

Donation of more than 10,000,000.00 (Ten Million Naira) to various individuals for health, ed-ucation and other needs in the constituency.

13

A Ζ™oΖ™arin sa na ci gaba da hidintawa alumma Cikin ikon Allah mai girma Ι—an majalisar tarayya mai wakiltar Ζ™ananan hukumo...
18/07/2025

A Ζ™oΖ™arin sa na ci gaba da hidintawa alumma Cikin ikon Allah mai girma Ι—an majalisar tarayya mai wakiltar Ζ™ananan hukumomin Gaya/Ajingi/Albasu Hon Ghali Mustapha Tijjani!!

ya bada gudummawar kuΙ—i naira dubu Ι—ari biyu (₦200,000), ga Ι—an uwa, Muhammad Maidakkai Faragai a yau jumaa18/07/2025.

Allah ya sakawa member Hon Dr. Ghali Mustapha da alkhairi Amin🀲

Allah ubangiji yayimaka rahama Muhammadu Buhari GCFR. Amin 🀲Allah ya Kyautata Makwancin sa da Sauran Al'ummar Musulmi ba...
15/07/2025

Allah ubangiji yayimaka rahama Muhammadu Buhari GCFR. Amin 🀲

Allah ya Kyautata Makwancin sa da Sauran Al'ummar Musulmi baki Ι—aya Muhammadu Buhari GCFR.

15/07/2025

Dutse ajiyar allahπŸ“ŒπŸ“ŒHon Dr. Ghali Mustapha β™₯️.1. Ya kayar da shi 🀼2. Ya samu nasara kansaπŸ’―3. Ya tumurmusa shi🦹4. Ya tuΔ·a...
13/07/2025

Dutse ajiyar allahπŸ“ŒπŸ“Œ
Hon Dr. Ghali Mustapha β™₯️.

1. Ya kayar da shi 🀼

2. Ya samu nasara kansaπŸ’―

3. Ya tumurmusa shi🦹

4. Ya tuΔ·a shi da kasaπŸ’―

6. Yayi dama dama dashiπŸ’

6. Ya yi kuli-kulin kubura da shi🧘

7. Ya sha kasa🀸

8. Ya kai shi kasaπŸ’ƒ

9. Ya cinye shiπŸ‘Ή

10. Ya doka shi da kasa🀺

11. Ya buga shi da kasa🀼

12. Ya yarda shi.🏊

Dan haka alummar Gaya ajingi albasu muma muka cewa Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani Go AGAIN 2027 insha Allah πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ

Mai girma zabban danmajalisa tarayya Mai wakiltar Gaya ajingi albasu Hon Dr. Ghali Mustapha ya raba !!!kayan abinci ga m...
30/06/2025

Mai girma zabban danmajalisa tarayya Mai wakiltar Gaya ajingi albasu Hon Dr. Ghali Mustapha ya raba !!!

kayan abinci ga mafarauta, dakarun Kwankwasiyya, Kungiyar fulani, Kungiyar yan acaba na Albasu da Ajingi.

Dr. Tukur Panda shine ya wakilci Mai girma member yayi bayar da tallafi.

Dan Mallam muna godiya πŸ™

Alhamdulillah Ω‘/Ω‘/Ω‘Ω€Ω€Ω§ HON Dr. Ghali Mustapha !!Muna Godiya Ma Allah MaΙ—aukakin Sarki Wanda Ya Nuna Mana Yau Al-Khamis 1...
26/06/2025

Alhamdulillah Ω‘/Ω‘/Ω‘Ω€Ω€Ω§
HON Dr. Ghali Mustapha !!
Muna Godiya Ma Allah MaΙ—aukakin Sarki Wanda Ya Nuna Mana Yau Al-Khamis 1/1/1447 Kalandar Musulunci.

Muna Roko Allah Ya Hada Mu Da Al-khairan Cikin Wannan Shekara, Ya Yafe Mana Laifuffuka Da Kurakuran Da Muka Aikata Na Wancan Shekara, Amin.

Happy Islamic new year Hon Ghali Mustapha Tijjani.

Cikin tsananin bakin ciki nake mika sakon ta'aziyyata ga iyalai da daukacin al'ummar Gyanawa da ke karamar hukumar Gaya ...
16/06/2025

Cikin tsananin bakin ciki nake mika sakon ta'aziyyata ga iyalai da daukacin al'ummar Gyanawa da ke karamar hukumar Gaya bisa kisan gillar da aka yi wa yara biyu da ba su ji ba ba su gani ba.

Wannan rashin tausayi da rashin hankali ba kawai abin takaici ba ne amma kai tsaye hari kan Ζ΄an adamtaka. Babu wata al'umma da za ta taΙ“a ganin irin wannan ta'asar, musamman a kan mafi rauninta. Ina tsayawa tare da iyalai da matattu da kuma mutanen Gaya nagari a cikin wannan lokaci na zafi, makoki da lokutan wahala.

Ina kuma kira ga jami’an tsaro da su gaggauta daukar mataki, su binciki wannan danyen aikin da kyau, tare da tabbatar da cewa an gaggauta gurfanar da wadanda ke da hannu a gaban kuliya. Amincin al'ummarmu da kare 'ya'yanmu ba dole ba ne a taba yin kasala.

Allah ya jikan wadanda s**a rasu ya huta da zuciyoyin iyalansu.

Ameen.

Hon. Dr Ghali Mustapha Tijjani
Dan majalisar wakilai
(Gaya, Ajingi, Albasu Federal Constituency)

Amin ya Allah
16/06/2025

Amin ya Allah

It is with a deeply saddened heart that I extend my heartfelt condolences to the grieving families and the entire community of Gyanawa in Gaya LGA over the horrific killing of two innocent children.

This cruel and senseless act is not only a tragedy but a direct assault on our shared humanity. No society should ever have to witness such barbarity, especially against its most vulnerable. I stand with the bereaved families and the good people of Gaya in this moment of pain, mourning and trying times.

I am also calling on the security agencies to immediately swing into action, investigate this heinous crime thoroughly, and ensure that those responsible are swiftly brought to justice. The safety of our communities and the protection of our children must never be compromised.

May Allah grant the departed souls eternal rest and comfort the hearts of their families.

Ameen.

Hon. Dr Ghali Mustapha Tijjani
Member, House of Representatives
(Gaya, Ajingi, Albasu Federal Constituency)

SaΖ™on Barka da Sallah Daga ZaΙ“aΙ“Ι“en Ɗan Majalisar Tarayya na Gaya, Ajingi da Albasu  Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani. Ga ...
12/06/2025

SaΖ™on Barka da Sallah Daga ZaΙ“aΙ“Ι“en Ɗan Majalisar Tarayya na Gaya, Ajingi da Albasu Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani. Ga Kungiyar Social Media teamta Ƙaramar Hukumar Gaya. Na Naira 500K.

Munyi Selecting na wasu daga cikin yayyun mu da Kannen mu badan mun fisu ba, mun basu su kayi da kuma yi fatan Alkhairi da kuma taya shi da addu'a bisa Ζ™oΖ™arin da yake na sauke nauyin daya Ι—auka.

Tabbas muna yaba masa bisa kulawa, sai dai muna tuni da Samar da Ingantaccen tsari da Zai a taimaki al'umma kamar yadda yayi a baya, Muna da masu Ƙananun sana'o'in da ya kamata a tallafawa domin cigaban rayuwar su da samar da ayyukan yi da Ɗaukar nauyin Matasa a wannan Yankunan namu , Musamman Sana'o'in hannun da babu su a Karkatar mu wajen samo Horo daga wani wajen da dawowa yankin domin cigaban Yankunan mu.

A karshe ina kira a gareku da Musamman 'Yan uwa Matasa da a tashi da canja tunanin ka wajen fafutuΖ™ar neman na kanka kada ka Jira wani sai ya baka, Amma in aya baka komai Ƙankantar sa ka Ζ™arba kasa albarka .

Don Allah duk wanda babu sunan sa yayi hakuri kowa yana buΖ™ata koda recharge Card zaki Ι—adi, amma abin da yawa.

Allah Ubangiji SWT ya Ζ™ara tsare mana Mutuncin a wannan Harkar ta Siyasa.

Duk wanda ya ga sunan ya tuntuΙ“e Ι—aya daga cikin WaΙ—annan numbobin da yake da Ita.
08137415484
08168663207
07063594846
08030879476

Abdulrashid Isma'il Gaya
NYCN/Media Chairman Gaya
12 May, 2025

Eid Mubarak sirπŸ€πŸ™Hon Ghali Mustapha Tijjani 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’–π’ƒπ’‚π’π’ˆπ’Šπ’‹π’Š π’šπ’‚ π’Žπ’‚π’Š π’Žπ’‚π’Š π’•π’‚π’Žπ’‚ 𝒕𝒂 π’ƒπ’‚π’…π’Šπ’ 𝒃𝒂𝒅𝒂𝒅𝒂 π’π’‚π’‡π’Šπ’šπ’‚ π’‚π’Žπ’Šπ’ 🀲🀲🀲6/06/2025
06/06/2025

Eid Mubarak sirπŸ€πŸ™
Hon Ghali Mustapha Tijjani
𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’–π’ƒπ’‚π’π’ˆπ’Šπ’‹π’Š π’šπ’‚ π’Žπ’‚π’Š π’Žπ’‚π’Š π’•π’‚π’Žπ’‚ 𝒕𝒂 π’ƒπ’‚π’…π’Šπ’ 𝒃𝒂𝒅𝒂𝒅𝒂 π’π’‚π’‡π’Šπ’šπ’‚ π’‚π’Žπ’Šπ’ 🀲🀲🀲
6/06/2025

Eid Mubarak sirπŸ€πŸ™Hon Ghali Mustapha Tijjani 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’–π’ƒπ’‚π’π’ˆπ’Šπ’‹π’Š π’šπ’‚ π’Žπ’‚π’Š π’Žπ’‚π’Š π’•π’‚π’Žπ’‚ 𝒕𝒂 π’ƒπ’‚π’…π’Šπ’ 𝒃𝒂𝒅𝒂𝒅𝒂 π’π’‚π’‡π’Šπ’šπ’‚ π’‚π’Žπ’Šπ’ 🀲🀲🀲
06/06/2025

Eid Mubarak sirπŸ€πŸ™
Hon Ghali Mustapha Tijjani
𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 π’–π’ƒπ’‚π’π’ˆπ’Šπ’‹π’Š π’šπ’‚ π’Žπ’‚π’Š π’Žπ’‚π’Š π’•π’‚π’Žπ’‚ 𝒕𝒂 π’ƒπ’‚π’…π’Šπ’ 𝒃𝒂𝒅𝒂𝒅𝒂 π’π’‚π’‡π’Šπ’šπ’‚ π’‚π’Žπ’Šπ’ 🀲🀲🀲

Address

Kano State Gaya Local Government
Kano

Telephone

+2349117331512

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon musbahu abdullahi Gaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon musbahu abdullahi Gaya:

Share