24/01/2023
Aslm
DAN ALLAH KA KARANTA SBD KAJI IRIN YADDA ALLAH YA YIWA ANNABI DARAJA S.A.W
Sunana usama daha yahaya kamar dai yadda yake akan profile dina na Facebook🦋Enawa kowa Fatan alkhairi tare da da Jan hankalinku wajen fahintar daku abunda yake kokarin faruwa dangane da canjin kudin da xa ayi cikin hikima tare da Fatan xaku fahinci abunda nake nufi.
Da farko dai Mece gwannati?Gwannati dai wani taron al’umma ne wanda daga cikin Al’umma ake xabar wanda yafi cancanta abasa shugabanci aciki da aminewar sauran al’umman(() the group of people with the authority to govern a country or state; a particular ministry in office.())
Shine wane ya xabi shugaban kasa?
Shine wace gudunmuwa muka bawa shugaban kasa kafin hawansa?
Shine ko kusan cewa duk abunda gwamanati ta xatar idan babu adalci al’umma xasu eya tashi suyi kuka d hakan kuma dole a sauraresu?
Shin ko kun manta cewa shugaban kasa mai ci a yanxu shida kansa yataba jagorantar xanga xanga cikin lasalama??
To meyasa a yanxu da yake kokarin yin wani hukucin ba tare da yaduba irin yanayin d xamu shigaba amma yanxu munkasa yin kowane yunkuri akai?
*Sbd tsoron kada mufuta akashemu?
*ko sbd idan bala’in yafada b akanmu xai fada b?
*Shine duk ena manyanmu suke baxasu eya jagorantar hakan bane?
*ko suna tsoron kadasu jagoranta a kwace aikin da aka basu wanda tunda suke cikin aikin har yau basu dena Tara kudi b domin tsoron talauci?
*Idansu baxasu eya ba ena kira da sauran jama’a Yan uwana talakawa dasu tashi kuxo muhadu muyi xanga xanga cikin Salama irin wadda tsarin doka d constitution ya tanadar wajen nunawa gwannati rashin amincewar al’umma akan duk abunda yaxo wanda muke ganin cewa dai eya samu a wahala👏🏾