25/05/2026
Subhanallahi!!!
Yanzu wa za mu yiwa addu'a, wanda ya je siya ba'a siyar masa ba ko kuma wanda ya ki sallamawa saboda farashin da aka taya bai yi masa ba?
A yau aka wayi gari aka ga mushen wannan Rago bayan kin siyar da shi da aka yi a jiya.
Allah raba bawa da wahala.