Comrades Ibrahim P.R.O Garko

Comrades Ibrahim P.R.O Garko Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrades Ibrahim P.R.O Garko, Marketing Agency, Garko local government, Kano.

No more Tinubu Tunubu must go homeWe are not vote tinubu
16/10/2025

No more Tinubu
Tunubu must go home
We are not vote tinubu

15/10/2025
Allah ya karawa Rayuwa Albarka Tare Da Nisan kwana Mai Albarka 🙏
14/10/2025

Allah ya karawa Rayuwa Albarka Tare Da Nisan kwana Mai Albarka 🙏

Idan Sheikh Musal Qasiyyuni Ne Zai Masa (Malam Abduljabbar ) Hukunci, Sau Miliyan Idan Yana Kan Bakansa Na Cewa Akwai Mu...
14/10/2025

Idan Sheikh Musal Qasiyyuni Ne Zai Masa (Malam Abduljabbar ) Hukunci, Sau Miliyan Idan Yana Kan Bakansa Na Cewa Akwai Munanan Kalamai A Bukhari Da Muslim, Kuma Ace Ya Nuna Ya Kasa Nunawa, Wallahi Sai Ya Koma Prison.

Malam Lawan Duk Bayanansa Babu Wanda Ya Wuce Minti Biyar, Ance Ya Nuna Kuma Ya Nuna, Duk Tarin Maƙiyan Da Suke Gabansa Sai Haƙura S**a Yi.

An Gaya Muku Case Ɗin Malam Abduljabbar Da Mal Lawan Ba Iri Ɗaya Bane Har A Gaban Allah.

HUJJA TOKOBIN AHLUSSUNNAH Yau kwamitin shurah na jihar Kano sun titseye Sheikh Lawan Triumph akan sharrin da 'yan bidi'a...
13/10/2025

HUJJA TOKOBIN AHLUSSUNNAH

Yau kwamitin shurah na jihar Kano sun titseye Sheikh Lawan Triumph akan sharrin da 'yan bidi'ah s**a masa wai yayi wa Annabi (SAW) batanci

Kwamitin Shurah na Malaman jihar Kano sun masa tambayoyi akan duk abinda ake zarginsa, kuma ya kare kansa da hujjoji, sun gamsu sun sallameshi

Duk wani dan bidi'ah da mushriki mai bautar shehunan karya ba zai yi bacci ba yau, domin ba haka s**a so ba

Wannan nasara daga Allah ne, a har kullun Allah Ya yi alkawarin sai Ya taimaki bayinSa salihai. AlhamdulilLah🙏

Allah Ka shiryar da 'yan bidi'ah, Ka tabbatar da mu da su a tafarkin tsira duniya da lahira

He is a hardworking and good person. May Almighty Allah help him for the good work he is doing for us.*
21/09/2025

He is a hardworking and good person. May Almighty Allah help him for the good work he is doing for us.*

21/09/2025

ADALCHI 👌

Respect ❤
21/09/2025

Respect ❤

16/09/2025

Hmhmh waw master 😭😭😭😭😭

Address

Garko Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrades Ibrahim P.R.O Garko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share