29/10/2025
Alhamdulillah! Another win for Arewa Business Hub
Muna farin cikin sanar da members na arewa business hub cewa Sadjmah Collection ta amince da mu domin mu gudanar da managing din Instagram da Facebook management ɗinta.
Ta yi first deposit kuma aikin ya fara nan take 💪
Wannan yana nuna yadda masu kasuwanci ke amincewa da Arewa Business Hub wajen inganta kasuwancin su a social media.
Idan kai ma / kema kana/ kina da business kuma kana son ka ga sakamako a online marketing ɗinka kar ka tsaya kallo tuntuɓe mu yau domin mu fara aiki tare! 🚀
Whatsapp number 07067500697
From CEO AREWA BUSINESS HUB BURHAN DIGITAL MARKETER EXPERT
Sadjmah collection