HAUSA NEWAS 24 AREWA

HAUSA NEWAS 24 AREWA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HAUSA NEWAS 24 AREWA, Marketing Agency, AREWA KANO, Kano.

18/01/2026

Muna ƙara jajantawa ƴan uwan da Al,ummar Jahar Kano Akan abinda yafaru a Unguwar chiranchi Unguwar kwari layin gidan biredin two Ster inada wasu ɓatagari s**aje hargida s**a kashe kaf mutanan gida

Irin wannan tafaru awata ungu a ƙarshen shekarar 2025 Wanda Shima akaje hargida akakashe Uwa da danka

Dahaka muke ƙara tinantar da jama,a da suriƙa kulawasosai duk inda s**aga baƙon dabasu yadda dashiba dasu gaggauta Samar da hukuma mafikusa

Tashar Afr hausa news online tanyiwa ƴan uwan da abokai Addu,ar Allah yatona asirin waƴanda s**ayi wannan ta,addancin

Afr hausa news ©
18/1/2026

Address

AREWA KANO
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HAUSA NEWAS 24 AREWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share