Aisha Najamu

Aisha Najamu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aisha Najamu, Marketing Agency, Unguwa Uku Kano, Kano.

Kubani shawara guda daya tak 😎
05/04/2026

Kubani shawara guda daya tak 😎

Fal yaqul khairan Auli yassm'ud 🙏🏼
04/04/2026

Fal yaqul khairan Auli yassm'ud 🙏🏼

😎🙌🏼❤️
03/04/2026

😎🙌🏼❤️

Ku bani shawara koda guda dayace 🙏🏼
03/04/2026

Ku bani shawara koda guda dayace 🙏🏼

Duk wanda ya fadamin sunan wannan daurin kallabin yanada kyauta mai tsoka 😂🙌🏼
03/04/2026

Duk wanda ya fadamin sunan wannan daurin kallabin yanada kyauta mai tsoka 😂🙌🏼

Nawa zaku sayi wannan wankan nawa masoya 😂❤️🙏🏼
02/04/2026

Nawa zaku sayi wannan wankan nawa masoya 😂❤️🙏🏼

Rayuwa tana koyar damu darusa kala kala yaku "yan uwana karku bari duniya ta yaudare mu. Allah sa mucika da imani 🤲🏼 🙏🏼
02/04/2026

Rayuwa tana koyar damu darusa kala kala yaku "yan uwana karku bari duniya ta yaudare mu. Allah sa mucika da imani 🤲🏼 🙏🏼

Komin damuwar da kake ciki to Kada Ka boye murmushinka domin yana firgita makiyan ka 📌😂
02/04/2026

Komin damuwar da kake ciki to Kada Ka boye murmushinka domin yana firgita makiyan ka 📌😂

Yah Allah Ka wanzar da zaman lafiya a kasar mu, hakika mutane suna cikin tashin hankali 💔😭🙏🏼
01/04/2026

Yah Allah Ka wanzar da zaman lafiya a kasar mu, hakika mutane suna cikin tashin hankali 💔😭🙏🏼

Address

Unguwa Uku Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha Najamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share