Yawan Mutane Sune Kasuwa Online Business Connection

Yawan Mutane Sune Kasuwa Online Business Connection Ku Tallata Kasuwancinku Kyauta, Ta Wannan Shafin Don Samun Masu Sayen Kayayyakinku A Ko'ina A Najeriya Da Harshen Hausa.

Ga wata dama ga 'yan KASUWARMU masu  amfani da shafukan sada zumunta ta koyon yadda ake tallata kasuwanci a social media...
08/02/2024

Ga wata dama ga 'yan KASUWARMU masu amfani da shafukan sada zumunta ta koyon yadda ake tallata kasuwanci a social media.

YAWAN MUTANE SUNE KASUWA…ONLINE BUSINESS CONNECTION

Ke gabatar da yadda ake tallata kasuwanci ga jama'a a sauƙaƙe ta social media.

Shafukan Sada Zumunta na ɗauke da mutane sama da miliyan 50 Hausawa a faɗin Najeriya.

Sannan kowane shafin sada zumunta akwai irin mutanensa, kuma akwai irin hanyar da ake bi a samo jama'a masu bibiyar waɗannan shafukan don tallata musu kayayyaki ko ayyuka?

Saboda haka ina 'yan kasuwa maza da mata da suke cikin kasuwanni da gidaje wannan wata babbar dama ce da zaku koyi hanyoyin da ake samun kwastomomi don tallata musu kasuwancinku a sauƙaƙe.

Wannan dama ce da za'a koyi dabarun bunƙasa kasuwanci ta kafafen sadarwa daga KAMFANIN RAHIM TECHNOLOGIES mai taken YAWAN MUTANE SUNE KASUWA…ONLINE BUSINESS CONNECTION a Facebook da TikTok da WhatsApp da Instagram.

Ga mai sha’awa zai iya biyan NAIRA DUBU DAYA KACAL (N1,000) TA WANNAN ASUSUN…..6492958691
BANKI…..MONIEPOINT
RAHIM TECHNOLOGIES

Za’a yi wannan koyarwa da HAUSA ba da turanci ba ta kafar WhatsApp. Sannan kuma wannan koyarwa ga waɗanda suke ji ko magana da harshen HAUSA ne kaɗai.

Ga masu sha'awar koyon wannan hanyoyi za’a iya aiko da saƙo ta WhatsApp a wannan lambar +2348175767538 SAI A RUBUTA (INA DA BUƘATA) daga nan za’a saka mutum a group din WhatsApp wanda aka kirkira don koyarda dabarun. AMMA MUTUM SAI YA BIYA KUDINSA SANNAN ZA’A SAKA SHI A CIKIN GROUP DIN.

Za’a yi wannan horaswa ranar ASABAR 17/02/2024 da misalin ƙarfe takwas na dare zuwa 10 (8pm-10pm) inSha Allah.

Ga waɗanda bayan sun biya amma basu sami damar halartar ajin ba, za'a tura musu da darasin, wanda ya ƙunshi videos da audios da rubutu.

Wannan shafi an ƙirƙireshi ne don sadar da 'yan kasuwa da masu amfani da shafukan sada zumunta a wannan ƙarni.
05/02/2024

Wannan shafi an ƙirƙireshi ne don sadar da 'yan kasuwa da masu amfani da shafukan sada zumunta a wannan ƙarni.

Address

Kasuwar Rimi Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yawan Mutane Sune Kasuwa Online Business Connection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share