Abdulrahman nainna

Abdulrahman nainna > “Abdulrahman Nainna 💯
Turning struggles into strength, and pain into power 🔥
Focused | Consistent | Unstoppable 🚀

13/10/2025

Wani lokacin ba za ka gane ƙarfinka ba sai lokacin da babu wanda ya tsaya tare da kai.
Kada ka ji tsoro idan kai kaɗai kake tafiya — nasara ba ta tafiya da hayaniya.

26/09/2025

Idan mahaifiyar ka tana raye, Allah yabaka abinda zakayi mata inuwa dashi, idan bata raye, Allah yayi mata inuwa da rumfar aljannah!🥺🤲

24/09/2025

Allah kasa mu amfanar da juna 🤲🙏

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Suleiman Iyal, Musa Hassan, Adamu Musa Malamawa, Abdullahi Muazu, Djafarou Issoufou, Muhammed Idris Muazu, Umar Usman, Abbas Abubakar Jos

Allah kaimana mafita ta alkhairi ✅ ✅🤲 🤲 👇1- Jahili 2-daƙiƙi3-Mahaukaci4-Dabba5-Shashasha6-Wanda bai san ciwon kansa baA ...
23/09/2025

Allah kaimana mafita ta alkhairi ✅ ✅🤲 🤲 👇

1- Jahili
2-daƙiƙi
3-Mahaukaci
4-Dabba
5-Shashasha
6-Wanda bai san ciwon kansa ba

A cikin wannan sunayen nakan rasa da wane suna zan kira Talakan da yake Zuwa Page din ɗan Bello yana Zagin sa idan ya faɗo irin badaƙalar da wannan Azzaluman Shugabanin suke da dukiyar Talakawa.

Haka zaka samu Mutumin Jahili da daƙiƙi na ajin Ƙarshe yaje yana Kare Wadannan Mutanan.

Ko kaji Talaka yana cewa Sharri ake yiwa musu ko Kwangila Dan Bello ya karɓo.

Kaso 80% na talakawan Nigeria Wallahi ba abin tausayi bane, sunfi jin dadin talaucin da Zaluncin Azzalumai.

Mu talakawan Nigeria mune Bama son Ci gaba.

RUBUTUN: Malam mujjadadi ✍️

17/09/2025

Wanda basuyi bacce ba
Ku futo mu karasa weekly challenge
Namu
Back to back ✅
👇👇

15/09/2025

Mafi kyawun aiki a wannan rana shine yawaita Salati ga Annabi Muhammad 🧏🤲👇

15/09/2025

Assalamualaikum
da fatan kowa ya tashi lafiya Allah yasa haka ameen suma ameen 🤲👇👇

Zanyi amfani da wannan daman gurin fadawa yan uwa da abokan Arziki cewa nasamu nasarar gyara duk wata matsala da take damun wannan page nawa kuma inshallah zamu ci gaba da kawo muku kayan mu wanda s**a shafi cikin fara shi mai sauki da rahusa kamar a kwantin kwari ko pham center Allah yayi mana jagora Allah ya kawo mana Kasuwa mai albarka Allah ya kara kawo mana zaman lafiya a kano da ma baki daya
Wassallam.

Sing ✏️
Abdulrahman nainna

15/09/2025

Wanda suke active kuzo muyi promoting juna
Let's go ✅👇👇

12/09/2025

Duk Najeriya babu garin da Allah yayi wa arzikin: Malamai, Yan boko, Yan kasuwa da kuma tantiran yan iska irin ??
😂👇

Address

No. 26 Dawakin Dakata Babban Layi
Kano
800001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahman nainna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulrahman nainna:

Share