28/06/2026
� Hanyar Sauƙaƙa Rayuwa: Sabis ɗinmu a Taƙaice
Muna nan don kawo muku sauƙi ga duk buƙatun ku na yau da kullun ta hanyar intanet. Ga yadda za ku amfana:
� Harkokin Sadarwa & Data
Siyan Data & Airtime: Samu garabasar data da kati (MTN, Airtel, Glo, 9mobile) a farashi mai rahusa. Smile Data Services: Ga masu amfani da na'urar Smile, muna sayar da data mai gudun gaske don amfanin gida ko ofis.