Rijiyar_lemo City.

Rijiyar_lemo City. Our Proudly

Wannan Shine Babban Masallacin Juma'a na Birnin Kano!Sanya mana Hoton Babban Masallacin Juma'a na garinku a comment sect...
07/08/2026

Wannan Shine Babban Masallacin Juma'a na Birnin Kano!

Sanya mana Hoton Babban Masallacin Juma'a na garinku a comment section 👇👇👇

28/07/2026

Bayan sana'ar dako; wace sana'a ce zaka iya fara ta ko da báka da jári matukar kana cikin ƙoshin lafiya ???

Daga: Mal.Ukhashat Suraj Rijiyar lemo jama'a Dan Allah Muna cigiyar wannan yarinyar  duk Wanda yaganta Ya kira lambar wa...
16/07/2026

Daga: Mal.Ukhashat Suraj Rijiyar lemo

jama'a Dan Allah Muna cigiyar wannan yarinyar duk Wanda yaganta Ya kira lambar wayar kamar Haka: 08035380463. Sunanta Asiya Ukashatu Suraj ta Bata yau Bayan sallah la'asar.

Ya ku Mazauna Rijiyar lemo ya kamata ko wane gida su dasa bishiyoyi ko guda 2 ne a Kofar gida. Sannan a kula da tsaftar ...
12/07/2026

Ya ku Mazauna Rijiyar lemo ya kamata ko wane gida su dasa bishiyoyi ko guda 2 ne a Kofar gida. Sannan a kula da tsaftar mahalli.

Daga: Sen Khamisu Usman Abdul MalikCIGIYA ! CIGIYA !! CIHIYA!!!Assalamu Alaikum Yan uwa jama'a ana cigiyar Wannan yaron ...
16/06/2026

Daga: Sen Khamisu Usman Abdul Malik

CIGIYA ! CIGIYA !! CIHIYA!!!

Assalamu Alaikum Yan uwa jama'a ana cigiyar Wannan yaron mai suna HARUNA SANI HARUNA (AMEER) Ya bata tun jiya daya tafi makaranta bai dawo ba, yana zuwa makarantar khairul Bariyya Dake Unguwar Rijiyar lemo Yan babura, idan Allah yasa an sameshi Za'a Iya Kaishi Makarantar ko a Tuntubi wannan numbobin 09127356016, 07069100092.

Allah yasa a Dace

Hapcy Sanee
Aliyu Sani Batagarawa
Abubakar Sani Haruna
Umar Sani Batagarawa
Bashir Sani

12/06/2026

Alaramma
Wace sana'a kake kuma a ina ?

Advertise your business⤵️

Wannan matashi dan ƙasar Libiya mai suna Amer yana kan hanyarsa ta zuwa aikin Hajji, sai ya fuskanci matsala dangane da ...
23/05/2026

Wannan matashi dan ƙasar Libiya mai suna Amer yana kan hanyarsa ta zuwa aikin Hajji, sai ya fuskanci matsala dangane da sunansa yayin da ake bincike a filin jirgi. Jami’an tsaro s**a ce masa, “Za mu kokarta warware matsalar, amma sai ka jira dan lokaci.” Sauran mahajjata an kammala binciken su, s**a hau jirgi, aka rufe kofar jirgin. Bayan ɗan lokaci, an warware matsalar Amer, amma matukin jirgi ya ƙi buɗe masa kofa, jirgin ya tashi.

Jami’an tsaron s**a rarrashe shi s**a bashi haƙuri, Amma Amer ya ki barin filin jirgin, ya nace da cewa, “Na yi niyyar yin Hajji, kuma In Sha Allah zan je.”

Cikin gaggawa sai ga rahoto ya iso cewa jirgin ya samu matsala, ya dawo. Aka gyara matsalar jirgin, amma matukin ya sake kin bude kofa. Jami’in tsaro ya ce masa ya rarrashe shi yace masa “Ba a rubuta wannan tafiyar za'ayi ta da kai ba.” Sai Amer ya amsa da kwarin gwiwa, “Na yi niyyar yin Hajji, kuma In Sha Allah zan je.”

Jirgin ya sake tafiya, daga baya aka sake samun rahoto cewa ya samu wata matsala kuma ya dawo karo na biyu. A wannan lokaci ne matukin jirgin ya fahimta, ya ce, “Ba zan tashi ba idan babu Amer.” s**a ɗauke shi s**a tafi, s**a sauka lafiya.

Wannan hoto ne da matuƙa jirgin s**a ɗauka tare da Ameer.

Shafin Inside the Haramain ne ya wallafa rubutun da turanci.

✍🏻 Abdulkadir Muhammad Bello

19/05/2026

Hajiya (Saro mai waina Rijiyar lemo) ta rasu!

Daga Abubakar Sadik (Baba Habu)

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭

Allah yayiwa mahaifiyata rasuwa yau 19-05-2026 da misalin karfe 6:00am, hajiya saratu sale, saro mai waina, za'ayi jana'izar ta yau da misalin karfe 10am na safe agidanta dake Rijiyar lemo Titin Danrimi ('Yan babura) kan layin Vice, muna bukatar addu'arku Allah ubangiji ya gaparta mata dan Annabin rahma ameen 🙏🏻😭

08/05/2026

Don Allah jama'a ana cigiyar wannan bawan allah sunansa Kabeer Ridwan ɗan unguwar Rijiyar Lemo ne titin baure, ya fita daga gidansa ranar talata da safe 5 ga watan Mayu domin zuwa kasuwar Wambai.

Ƴan kasuwar sun ce ya fita daga wurin karfe 3 na Rana daga kasuwa amma daganan baa ƙarajin labarin saba, dan allah duk wanda ya sameshi ya temaka ya kira waɗannan lambobin.

08036630184
07036823635
09161665937

Address

Rijiyar_Lemo
Kano
FAGGE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rijiyar_lemo City. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share