Labisu

Labisu Assalama Alaikum iname sanardaku cewa muna nan taredaku mabiya Allah ya bar zumunchi abokai nine naku Abubakar sadik wan da akafisani da Garba labisu

Ya Siyar Da Soyayyar Shi Ta Tsawon Shekaru 8 Ga Wani Attajiri Akan Sabon LIFAN Da 200k 🤔Wani Attajiri ne ya nuna bukatar...
21/08/2025

Ya Siyar Da Soyayyar Shi Ta Tsawon Shekaru 8 Ga Wani Attajiri Akan Sabon LIFAN Da 200k 🤔

Wani Attajiri ne ya nuna bukatar matashin Yabar masa masoyiyar tashi domin ya aure ta, inda yanajin tayin attajirin matashin baiyi wata wata ba ya karba, yayi bakwana da Ita nan take.

Shin kuma zaku iya Hakan

Hoton masallacin da yan bindiga s**a kulle masallatan ciki lokacin sallar asuba, s**a banka masu wuta, inda a nan take s...
21/08/2025

Hoton masallacin da yan bindiga s**a kulle masallatan ciki lokacin sallar asuba, s**a banka masu wuta, inda a nan take sama da mutum 20 s**a mutu a ciki, wasu kuma s**a mutu bayan an kai su asibitin Malumfashi, inda adadin wadanda aka yi ma sallar gawa sun haura mutum 30

Wani abin takaici su kansu waÉ—anda su kai kisan da za a tambaye su laifin me waÉ—annan s**a yi masu, har ya sa s**a yi masu irin wannan kisan gillar, ba su da amsa domin ba su taka masu ba, sannan ba su zubar masu ba

Allah Ya saka masu, Ya kawo mana dawwamammen zaman lafiya a jiharmu da kasa baki É—aya

21/08/2025

Sheikh Pantami ya buƙaci hukumomin tsaro su ɗauki mataki mai tsauri kan ’yan ta’addan, tare da amfani da fasahar zamani wajen gano su.

A cewarsa, jami’an tsaro na iya amfani da bayanan wayar hannu, hasashen hasumiyoyin sadarwa, da tsarin GPS don gano masu laifin.

‼️ Kaso 90 na magoya bayan Barcelona ba su san sunan wannan ɗan wasan ba, Shi ƙwararre ne na gaske a lokacinsa
19/08/2025

‼️ Kaso 90 na magoya bayan Barcelona ba su san sunan wannan ɗan wasan ba, Shi ƙwararre ne na gaske a lokacinsa

19/08/2025

Daga cikin manyan azkar (zikiri) da Annabi ď·ş yake fara ranarsa da su:

"Ya Allah, ina roƙonKa ilimi mai amfani, da halal mai kyau, da aiki da za a karɓa."

Ilimi mai amfani da arziki mai tsarki da aikin da Allah Ya karɓa, su ne abubuwan da kowane mumini yake nema, su ne sababin farin ciki naDuniya da Lahira. 💙

13/08/2025

🎙️| Thiago Messi: “I want to play for Argentina and one day I want to play with Lamine Yamal”

10/08/2025
BALLON D’OR 2025: WHO DESERVES THE THRONE? 🏆The three kings of flair ⚡, spectacle 🎩, and insane stats 📊 have already mad...
10/08/2025

BALLON D’OR 2025: WHO DESERVES THE THRONE? 🏆

The three kings of flair ⚡, spectacle 🎩, and insane stats 📊 have already made their case. The football world is split between them:

🇪🇸 Lamine Yamal: 42 G+A 🌟
The young prodigy who has shattered records with Barça and La Roja. Could this be a precocious Ballon d’Or like Messi in 2009?

🇫🇷 Dembélé: 51 G+A 💥
Pace, dribbling, and major titles with PSG and the national team. Is this his golden moment after years of explosiveness?

🇧🇷 Raphinha: 58 G+A ✨
A stellar season wearing Barça’s captain’s armband, major trophies, and maximum attacking influence. Is this his defining year?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labisu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labisu:

Share