Abis Fulani jr

Abis Fulani jr *Abis Fulani jr
*Depending creator
*The man of the people
*follow
*like
*share
*🙏🙏🙏

Janar Christopher Gwabin Musa ya samu sabon mukami a cibiyar Midlothian Angel Network da ke kasar Amurka. An nada Janar ...
13/11/2025

Janar Christopher Gwabin Musa ya samu sabon mukami a cibiyar Midlothian Angel Network da ke kasar Amurka.

An nada Janar Musa ne kwanaki kadan bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauke shi a kujerar hafsun tsaron kasa.

Hukumar ta bayyana cewa kwarewa da jagorancin Janar Musa sun dace da burinta na gina tsarin saka jari mai É—orewa. Don haka yasa ta zabe shi a wannan mukami.

Amma Ku Kam kuna ganin cewar Bada Wani manufa s**a bashi wannan mukamin ba Amma Ku menene Baku ra'ayin muhade a comment section

DA DUMI DUMI: Ba lallai ne Allah yayi Min R$ham$ Na Shiga Alj$nn$ Ba Saboda Abubuwan da nake Aikatawa, Bani da Tabbacin ...
06/11/2025

DA DUMI DUMI: Ba lallai ne Allah yayi Min R$ham$ Na Shiga Alj$nn$ Ba Saboda Abubuwan da nake Aikatawa, Bani da Tabbacin Allah Zai Barni Na Shiga Alj$nn$ Ba, cewar Trump.

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya jawo cece-kuce bayan ya bayyana cewa bai da tabbacin ko zai shiga Aljanna.

A wata hira da aka yi da shi Trump ya ce: “Ban ga abin da zai sa in shiga Aljnn$ ba. Ban taba tunanin cewa ni dan Aljanna bane, Aljanna ta kenan in shakata a wannan katafaren jirgin nawa na shugaban kasa "Airforce One....”

YA DACE SHUGABAN YA CIRE RAI DA TSAMMANIN SHIGA ALJ$NN$?

#

MUSULUNCI YA KARA RUBUTA SABON TARIHI A AMURKA A karo na farko a tarihin Amurka, Musulmi ya zama Mayor na birnin New Yor...
06/11/2025

MUSULUNCI YA KARA RUBUTA SABON TARIHI A AMURKA

A karo na farko a tarihin Amurka, Musulmi ya zama Mayor na birnin New York É—aya daga cikin manyan biranen duniya

Sunansa Zohran Mahmood Mamdani, É—an shekara 34, asalinsa daga Uganda, amma ya tashi a Amurka.
Ya tsaya takara a ƙarƙashin jam’iyyar Democrat kuma ya doke ɗan takarar da shugaban ƙasa Donald Trump ya tsayar.

Yanzu Musulmi ne zai ja ragamar birnin New York cibiyar kasuwanci, tsaro, kiwon lafiya da muhallin Amurka.

Wannan ba ƙaramin tarihi ba ne
Allah ya nuna cewa hasken Musulunci ba zai taɓa dusashewa ba.

Duk lokacin da aka yi ƙoƙarin hana ci gabansa, sai Allah ya ƙara haskaka shi.

Allah Ka taimaki Zohran Mahmood Mamdani, Ka ba shi ikon zama jagora nagari, Ka kuma ƙara ɗaukaka Musulunci a duniya.

Kishiyan Donald Trump a yanzu wannan shine Zohra momdani Idan kanason sanin Dalilin da yasa suke takun Saka shida Donald...
06/11/2025

Kishiyan Donald Trump a yanzu wannan shine Zohra momdani Idan kanason sanin Dalilin da yasa suke takun Saka shida Donald Trump Maza kangarzaya izuwa reels video Dina Muslimine Wanda yaci nasarar lashes zaben jahar new York City

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abis Fulani jr posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share